Browsing Category
Kiwon Lafiya
Gwamnatin Enugu Na Kokarin Hana Mutuwar Mata Masu Juna Biyu Da Jarirai
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya jaddada kudirin gwamnatin sa na kawo karshen mace-macen mata da jarirai a…
Ƙungiyar Ƙwararrun Inshorar Lafiya ta Jama’a Ta Koka
Kungiyar masu harhada magunguna a Najeriya (ACPN) ta koka da yadda ake samun kudaden da ake kashewa a fannin…
Anthrax: NCDC ta Yi gargadi game da cin nama daga dabbobi marasa lafiya
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya, NCDC, ta gargadi 'yan Najeriya game da cin naman dabbobin da ba su da lafiya…
Likitocin OAUTH sun fara yajin aikin gargadi na makonni biyu
Kungiyar likitocin Najeriya mazauna asibitin koyarwa na jami’ar Obafemi Awolowo dake Ile-Ife reshen jihar Osun, ta…
Cika Shekaru 40: Asibitin Koyarwa na Maiduguri Ya Bada Magani Kyauta
Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri (UMTH), ta fara aikin jinya da tiyata kyauta a wasu zababbun al’ummomin…
Wata kungiya mai zaman kanta ta wayar da kan al’ummar jihar Legas kan…
Kungiyar CEE-HOPE ta Najeriya, mai zaman kanta, a ranar Lahadi ta wayar da kan al’ummar Oworoshoki a Legas kan…
Gwamnatin Enugu Zata Yi Wa Yara Riga kafin Cutar Polio Na musamman a LG 3
Gwamnatin jihar Enugu Zata yi allurar rigakafin cutar shan inna ga yara kanana, wanda aka fi sani da OutBreak…
Masani Ya Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Hatsarin Cutar Glaucoma Da Ke Haifar Da…
Wani farfesa a fannin ilimin ido, Adeola Onakoya, ya ce jahilci da talauci na iya kara yiwuwar kamuwa da cutar…
Gwamnatin Oyo. Labarin Barkewar Cutar Kwalara Jita-Jita Ce
Gwamnatin jihar Oyo a Ibadan ta bayyana labarin bullar cutar kwalara a wasu sassan jihar a matsayin jita-jita…
Ƙungiya Ta Nemi Asibitocin Gaggawa Ga Jarirai A Yankuna Daban-Daban
Kungiyar kwararrun likitocin mata ta Najeriya (AFEMSON), ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da asibitocin…