Browsing Category
Kiwon Lafiya
Ƙara Tallafin Kiwon Lafiya Zai Rage Mutuwar Mata Masu Ciki- Masana
Wasu kwararrun likitocin sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Jihohi da su kara yawan kudaden da ake kashewa a…
Zamfara: Hukumar USAID Ta Bukaci Hadin Kan Masu Ruwa Da Tsaki Kan Bunkasa Lafiyar…
Hukumar ba da agaji ta Amurka USAID ta bukaci masu ruwa da tsaki a jihar Zamfara da su kara kaimi wajen inganta…
Tsarin Lafiya yana murmurewa Daga Cutar COVID-19 – WHO
Hukumar lafiya ta duniya ta ce tsarin kiwon lafiya a kasashe sun fara nuna alamun farko na farfadowar tsarin kiwon…
Jihar Gombe Ta Gabatar Da Tsarin Kiwon Lafiya
Hukumar kula da Kassafin Tsarin Kiwon Lafiya na Jiha daga fadin kananan hukumomi shida.
Tsarin ya nemi…
Hukumar NYSC Ta Kaddamar da Shirin Kiwon Lafiya Ga Al’ummomin karkarar Jihar Abia
Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) a ranar Alhamis ta kaddamar da shirin kiwon lafiya na kashi daya na farko na…
Shugaban WHO ya yi kira da a dauki matakin hadin gwiwa kan cutar tarin fuka
Darakta-Janar na Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Dr Tedros Ghebreyesus, yayin wani taron manema labarai a ranar…
Kwararre Bada Shawarar Tausayawa a Ma’aikatan Kiwon lafiya
Wani Kwararren Likita, Dokta Femi Ogunremi, ya ba da shawarar tausayawa a tsakanin ma'aikatan kiwon lafiya a kasar.…
FHIS Ta Nanata Bukatar Inshorar Lafiya
Daraktan Hukumar Inshorar Lafiya ta Tarayya, Dokta Ahmed Danfulani ya jaddada bukatar daukacin mazauna Abuja da su…
‘Yan Majalisun Najeriya Sun Bukaci Likitoci Wajibi Na Shekara Biyar Aikin…
Wani kudirin doka da zai hana a bai wa ma’aikatan kiwon lafiya da suka samu horo a Najeriya cikakken lasisi har sai…
Gwamnan Jihar Jigawa Ya Bada Umarnin daukar Likitoci 32 Aiki
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya ba da umarnin daukar likitoci 32 cikin gaggawa domin bunkasa harkar lafiya a…