
Browsing Category
siyasa
Jam’iyyar Labour Ta Nemi Bita/ Sake Gudanar Da Zaben Gwamnan Jihar Enugu
Jam’iyyar Labour Party Coalition for True Democracy (ECTD) ta yi kira da a sake duba sakamakon zaben gwamnan jihar…
Wa’adin Gwamna AbdulRazaq Na Biyu: Jihar Kwara Don Tsammanin Ingantacciyar…
Mai ba Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na jihar Kwara shawara na musamman kan dabaru, Alhaji Saadu Salahu, ya ce sake…
Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa Ayu Ya Karyata Takaddamar Da Dakatar da shi
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr. Iyorchia Ayu, ya ce hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ce kadai za ta…
PDP Ta Ki Amincewa Da Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Ogun
Jam'iyyar PDP ta yi watsi da sanarwar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta yi kan zaben gwamna da aka kammala…
Ba hannun mu a neman sake zaben gwamna a Kano – SOs
Gamayyar kungiyoyin sakai (CSOs ) da suka sa ido kan zaben gwamna da na ‘yan majalisar dokokin jiha da aka yi ranar…
Osun: Gwamnan Jihar Delta ya taya Adeleke murnar nasarar Kotun Daukaka Kara
Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ya taya gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun murnar nasarar da ya samu a kotun…
Mu Hada Kai Don Ceto Jam’iyyar APC A Taraba: DSK
An bukaci masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC reshen jihar Taraba dake Arewa maso gabashin Najeriya da su hada kai…
SARKIN KANO YA TAYA ABBA KABIR MURNA
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP ya taya Zabbben Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir…
Tsohon Gwamnan Jihar Osun Yayi Kira ga Musulmai kuma Ayi Addu’o’i
Tsohon gwamnan jihar Osun, Isiaka Oyetola, ya taya ‘yan uwa musulmi na jihar da ma duniya baki daya murnar ganin…
Ramadan: Gwamnan Jihar Adamawa Ya Bukaci Addu’ar Hadin Kai A Najeriya
Gwamnan jihar Adamawa Umaru Fintiri ya taya al’ummar musulmin jihar da ma kasa baki daya murnar shiga watan…