Browsing Category
kasuwanci
Harajin Kayayyaki A Najeriya Ya Haura N1.36tn
Harajin kan kayayyaki a Najeriya ya karu zuwa N1.36tn a cikin watanni shida na farkon shekarar 2023, kamar yadda…
WTO ta ba da shawarar bude kasuwanni don duba hauhawar farashin kayayyaki a duniya
Darakta-Janar na kungiyar cinikayya ta duniya, Ngozi Okonjo-Iweala, ta bayyana cewa, kau da kai daga kasuwancin…
An Ci Tarar Wasu Bankuna Da Suka Kasa Shigar Da Rahoton Bincike
Akalla bankuna takwas da wasu kamfanoni 18 da aka lissafa an ci tarar Naira miliyan 125 saboda gaza gabatar da…
Matsalolin Babban Banki Na Bukatar Ci Gaba Da Kara Yawan kudin Ruwa
Manyan ma’aikatan babban bankin duniya sun jaddada bukatar ci gaba da kara yawan kudin ruwa har sai an shawo kan…
Matatar Patakwal Za Ta Ci Gaba Da Aiki A Watan Disamba – Minista
Gwamnatin Najeriya ta ce ta kuduri aniyar kawo karshen shigo da albarkatun man fetur nan ba da dadewa ba, yayin da…
VP Shettima ya sake jaddada kudurin Najeriya na kulla kawance da Sin da Afirka
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya jaddada aniyar kasar na yin hadin gwiwa da kasar Sin da sauran…
Sauƙin Yin Kasuwanci: Masu masana’anta sun yaba da Tsarin E-Biyan kuɗi na…
Masu ruwa da tsaki a fannin masana’antu da shigo da kaya daga yankin kudu maso gabashin Najeriya, sun amince da…
Taron kolin BRICS: Najeriya Ta kulla kawance ta hanyar gyara tattalin arziki da…
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya ce sauye-sauyen tattalin arziki na Shugaba Bola Ahmed Tinubu da…
Shugabannin BRICS sun tattauna kan rage dogaro kan dalar Amurka don kasuwanci
Mataimakin shugaban kasar Afirka ta Kudu Paul Mashatile, ya ce taron na BRICS zai fara tattaunawa kan yadda za a…
Majalisa ta binciki Hukumar Zuba Jari ta Najeriya
Kwamitin wucin gadi na Majalisar Wakilan Najeriya ya fara gudanar da bincike kan ayyukan Hukumar Zuba Jari ta…