Browsing Category
kasuwanci
Gwamnatin Najeriya Ta Nemi Sabon Yankin Mai Da Gas A Jihar Ribas
Manajan Darakta kuma Babban Jami’in Hukumar Kula da Shiyya ta Mai da Gas (OGFZA), Mista Tijjani Kaura, ya nemi…
Najeriya Ta Shirya Maraba Da Masu Zuba Jari-Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya ce sauye-sauyen da ake yi a Najeriya, wanda ya fara da cire tallafin man fetur…
NEITI Za Ta Gudanar Da Nazari Akan Yawan Amfani Da Man Fetur A Najeriya
Kungiyar da ke fafutukar tabbatar da masana’antu ta Najeriya (NEITI) ta ce za ta gudanar da wani bincike domin gano…
Jagoran Najeriya Ya Halarci Bitar Yarjejeniyar Kudi ta Duniya
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, a ranar Alhamis, 22 ga watan Yuni, zai bi sahun shugabannin kasashen duniya a…
Makarar Da Akayi Yana Rage Tsare-tsaren Kasuwan Makamashi Ta EU
Shawarar da aka cimma na tsawaita tallafin ga masana'antar kwal ta harzuka shirin kasashen Tarayyar Turai na…
Farashin Man Fetur na Duniya yayi Kasa da kashi ɗaya cikin ɗari
Farashin mai a duniya ya karye kasa da kashi 1% a ranar Litinin, bayan nuna nasarorin da aka samu a makon da ya…
Masu ruwa da tsaki Suna Ba da Shawarar Abue Kungiyoyin Zuba Jari A Makarantu
Wasu masu ruwa da tsaki a harkar ilimi a jihar Legas suna ba da shawarar kafa kungiyoyin saka jari a makarantun…
FCTA Ta Bai wa Kasuwar Katako Dake Lugbe Waadin Mako Guda
Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya Abuja, FCTA, ta hannun sashen kula da ci gaban kasa, ta bayar da…
Hukumar NEC Ta Amince Da Yawaita Samar Da Motoci Masu Anfani Da Lantarki
Bayan kaddamar da Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa, NEC ta goyi bayan matakin da Hukumar Kula da Kera Motoci ta…
Gyaran Tattalin Arziki: Shugaba Tinubu Ya Fara Akan Kakkarfar Turba – Sanusi
Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, kuma tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi ya yabawa gwamnatin da…