Browsing Category
muhalli
Gwamnatin jihar Enugu Ta Hana Hako ma’adanai Ba Bisa Ka’ida Ba
Gwamnatin jihar Enugu ta sanar da hana hako ma’adanai ba bisa ka’ida ba a jihar nan take.Sakataren gwamnatin jihar…
Gwamnatin Oyo Ta Gargadi Jama’a Akan Jibge Shara A Hanyoyi
Gwamnatin jihar Oyo ta gargadi mazauna garin da su daina zubar da shara a kan tituna, inda ta ce duk wanda aka kama…
𝗞𝘂𝗻𝗴𝗶𝘆𝗮 𝗠𝗮𝗶 𝗭𝗮𝗺𝗮𝗻 𝗞𝗮𝗻𝘁𝗮 T𝗮 T𝗮𝗹𝗹𝗮𝗳a Wa 𝗠𝗮𝘁𝗮 ‘𝗬𝗮𝗻𝗴𝘄𝗮𝗴𝘄𝗮𝗿𝗺𝗮𝘆𝗮 A K𝗮𝗻𝗼
Kungiyar nan mai rajin warware rikici da samar da zaman lafiya a Najeriya (CS-CRIN) ta fara aikin ba da horo ga…
Gwamnatin Jahar Bauchi Zata Dakile Tasirin Sauyin Yanayi
Kwamishinan gidaje da muhalli na jihar Bauchi, Mista Danlami Kawule ya jaddada kudirin gwamnatin jihar na dakile…
Hukuma Ta Tabbatar Wa ‘Yan Najeriya matakan magance matsalar karancin abinci
Hukumar NBMA ta tabbatar wa ‘yan Najeriya matakan da ta dauka na magance matsalar karancin abinci a kasar. Dakta…
An Dashen Itatuwa A Jihar Borno Mai Tsawon Bishiyoyi 1.2m Domin magance Hamada
Gwamnatin jihar Borno ta fara dashen itatuwa miliyan 1.2 domin dakile kwararowar hamada da kuma dakile illolin…
Birtaniya za Ta Saka Hannun Jari A Yakin Da Afirka Keyi Da canjin yanayi
Birtaniya ta ce za ta sanar da zuba jarin Fam miliyan 49 a ayyukan yaki da sauyin yanayi a Afirka.
…
Najeriya Na Fatan Samar Da makamashi mai Inganci (JET-Ps)
Gwamnatin Najeriya ta ce a halin yanzu tana kokarin samar da wani kudiri ga kungiyar G7 na hadin gwiwan samar da…
Hukuma Ta Bukaci ‘Yan Najeriya Da Su Ceci Ungulu Daga Halaka
A ranar Lahadin da ta gabata ne gidauniyar kare hakkin dan adam ta Najeriya NCF ta yi kira da a kula da raguwar…
Gwamna Sanwo-Olu Ya Kaddamar da Tallafin Abinci Har Da Magidanta Marasa Lafiya
Gwamnan jihar Legas, Mista Babajide Sanwo-Olu, a ranar Lahadin da ta gabata ya kaddamar da rabon kayan abinci ga…