Majalisar dattawan Najeriya ta tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kudin na shekarar 2022 daga ranar 30 ga watan Yuni zuwa 31 ga Disamba, 2023.
An yi karin wa’adin ne a zaman taron gaggawa inda majalisar dattawan kuma ta yi la’akari da dokar babban bankin Najeriya da ta yi wa wasu tanade-tanade.
Leave a Reply