Take a fresh look at your lifestyle.

Ma’aikatan Maritime Zasu Fara Yajin Aiki A Ranar Litinin

0 80

Kungiyar ma’aikatan Jiragen ruwa ta Najeriya ta yi barazanar fara wani yajin aiki a ranar Litinin mai zuwa kan rashin jin dadin mambobinta a bangaren sufurin jiragen ruwa.

 

Masu Hada Hadar  masana’antu sun ce dakatar da shirin zai shafi harkokin kasuwancinsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *