Take a fresh look at your lifestyle.

Girgizar kasa ta kashe mutum daya a Indonesiya

11 151

Wata girgizar kasa mai karfin awo 6.4 ta afku a tsibirin Java na kasar Indonesiya, inda ta raunata akalla mutane 10, yayin da mutum daya ya mutu sakamakon kamuwa da bugun zuciya da ake kyautata zaton ya yi a lokacin girgizar kasar, in ji hukumar yaki da bala’o’i ta kasar, in ji BNPB.

 

Kakakin hukumar, Abdul Muhari ya ce girgizar kasar ta haifar da ‘yar barna ga daruruwan gidaje, wasu ofisoshi, da cibiyoyin kiwon lafiya da na ilimi da suka warwatsu a yankin Yogyakarta da lardin Java ta tsakiya.

 

Hukumar kula da ilmin lissafi ta Indonesiya, BMKG, ta ce girgizar kasar da ta afku a zurfin kilomita 25, an ji ta a garuruwa da dama a yankin Yogyakarta da kuma gabashi da tsakiyar Java, tsibirin da ya fi yawan jama’a a Indonesia.

 

Rahoton ya ce ba a bayar da gargadin tsunami ba.

 

Indonesiya, a Kudu maso Gabashin Asiya, ta mamaye abin da ake kira “Ring of Fire of Fire”, wani yanki mai tsananin girgizar kasa inda faranti daban-daban a kan ɓawon duniya suka hadu kuma suka tayar da girgizar ƙasa da yawa.

 

L.N

11 responses to “Girgizar kasa ta kashe mutum daya a Indonesiya”

  1. K9bet – Nền tảng cá cược trực tuyến, chuyên cung cấp các dịch vụ như cá cược thể thao, casino trực tuyến, game slot, bắn cá và các trò chơi cá cược khác. Tặng 199k khi đăng ký mới

  2. Vipwin mang đến trải nghiệm giải trí đỉnh cao với kho game đa dạng, thưởng lớn mỗi ngày và dịch vụ hỗ trợ chuyên nghiệp. Tham gia ngay để tận hưởng thế giới game công bằng, hấp dẫn và cơ hội bứt phá cùng hàng nghìn người chơi khác

  3. купить варфейс В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  4. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Доска бесплатных объявлений в Санкт-Петербурге

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *