Take a fresh look at your lifestyle.

Cibiyar Nazarin Dimokuradiyya ta yi tir da karancin wakilcin mata a cikin Mulki

10 216

Darakta-Janar na Cibiyar Nazarin Majalisun Dokoki da Dimokuradiyya ta kasa (NILDS), Farfesa Abubakar Sulaiman ya yi tir da karancin wakilcin mata a fagen siyasar Najeriya.

 

Da yake jawabi a Abuja a wajen rufe taron kwana uku na kasa da kasa kan shigar mata a harkokin mulki da NILDS ta shirya, Aulaiman ya ce: “yawan mata a siyasa idan aka kwatanta da maza ba su da kima. Dimokuradiyya ba ta maza kadai ba ce har da mata.

 

“Mata uku daga cikin Sanatoci 109 da mata 15 daga cikin 360 na majalisar wakilai da mata bakwai cikin ministoci 47 ba su nuna dimokuradiyya ba.

 

Ya ce ya kamata a daga mata masu shiga harkokin siyasa daga kashi 35 zuwa kashi 40 bisa 100 na tabbatar da mata yana mai cewa a cikin shekaru 10 da suka wuce, alkaluman masu juna biyu sun nuna cewa an fi samun yara mata fiye da maza.

 

Fagen Siyasa

 

 

Ya ba da shawarar a kara wa mata nauyi a fagen siyasa domin sun fi maza kyau a wasu ayyuka.

 

Sulaiman ya ce kamata ya yi a samu Asusun Tallafawa Mata a Najeriya domin karfafawa mata da kuma tallafa musu a harkokin siyasa kamar yadda ake yi a kasar Uganda.

 

Ya ce dole ne a dauki tattaunawar shigar mata a harkokin mulki fiye da yadda ake magana, inda aka tabbatar da cewa cibiyar za ta bi diddigin ci gaban.

 

Sulaiman ya ce Shugaban Majalisar Dattawa, Sen. Godswill Akpabio da Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas sun yi alkawarin bayar da goyon baya ga sakamakon taron.

 

Akpabio ya ce idan har wasu majalisun a baya sun gaza yin wani abu a kai, zai yi wani abu da ba a saba gani ba wajen shigar da mata cikin harkokin mulki.

 

NAN/Ladan Nasidi

10 responses to “Cibiyar Nazarin Dimokuradiyya ta yi tir da karancin wakilcin mata a cikin Mulki”

  1. Attractive section of content. I just stumbled upon your blog and in accession capital to assert that I acquire in fact enjoyed account your blog posts. Anyway I’ll be subscribing to your feeds and even I achievement you access consistently rapidly.
    hafilat card machine near me

  2. whoah this weblog is great i like studying your posts. Keep up the good work! You understand, many individuals are looking around for this info, you could aid them greatly.
    hafilat recharge

  3. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Частные объявления

  4. варфейс купить аккаунт В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *