Take a fresh look at your lifestyle.

Ukraine ta kai hari kan sansanin sojin Rasha a Crimea

2 173

Hukumar leken asirin sojan Ukraine ta GUR ta ce wani harin da jirgin saman Ukraine mara matuki ya kai a wani sansanin sojin Rasha da ke cikin yankin Crimea da ya mamaye, yayin da mazauna yankin suka ba da rahoton hasarar rayuka, fashewar abubuwa, da kuma rufe hanya.

 

Rasha ta ba da rahoton daya daga cikin hare-hare mafi girma da aka hada ta sama da Ukraine ta kai kan yankin da Rasha ke iko da shi, amma ta ce tsarin tsaron sama ya kakkabo dukkan jirage marasa matuka 42 da suka kai hari kan Crimea kafin su kai ga hari.

 

Sai dai jami’an leken asirin kasar ta Ukraine sun ce harin ya kai hari ga rundunar tsaron gabar teku ta Rasha ta 126 da ke Perevalnoye, wani gari mai nisan sama da kilomita 200 daga yankin da Ukraine ke iko da shi.

 

“Mun tabbatar da cewa an samu bugu,” in ji kakakin GUR, Andriy Yusov ya ce.

 

A shekara ta 2014 ne Moscow ta mamaye yankin Crimea na Ukraine, inda ta ayyana shi a matsayin yankin Rasha. Amurka ta ce tana goyon bayan harin da Ukraine ta kai kan sojojin Rasha a mashigin tekun Black Sea saboda ya kamata a kawar da su daga makamansu.

 

“Mutanen ba kawai a babban yankin Yukren ba har ma a cikin Crimea suna buƙatar tunawa kuma su yi imani cewa nasararmu da ‘yantar da su ba su da nisa,” in ji babban jami’in leken asirin soja na Ukraine, Kyrylo Budanov.

 

REUTERS/Ladan Nasidi

2 responses to “Ukraine ta kai hari kan sansanin sojin Rasha a Crimea”

  1. The Bet 9Ja promotion code(optional) for 2025
    Want to boost your sports betting experience in the Nigerian market?
    Similar to evaluating a key NFL spread, obtaining the right bet9ja promo code for
    this season requires careful consideration.
    When you register with bet9ja, using the promo code during
    registration opens up a exceptional welcome bonus.
    As of now, the bet9ja promo code for October 2025 “YOHAIG” offers new users
    a sign-up bonus worth up to ₦100,000.
    View this welcome bonus as the betting equivalent
    of a home-field advantage – it greatly boosts your opportunity to build your betting funds.
    The bet9ja welcome bonus terms stipulate a minimum
    deposit, and you’ll need to place bets on markets with odds of 1.80 or greater.
    Comparable to how NBA teams must execute under crucial moments, you’ll need to
    fulfill these turnover conditions before claiming your
    extra cash.
    The bet9ja sports betting platform doesn’t just feature a initial promotion. Similar to how
    a five-tool baseball player brings different attributes to a lineup, bet9ja features various promotional offers throughout 2025.
    Download the bet9ja app to benefit from complimentary contests and get free bets.
    The bet9ja app provides the same functionality as the desktop
    platform, allowing you to place wagers anywhere.
    When assessing the casino section, I notice valuable opportunities
    in their slot incentives. Similar to how I’d analyze statistical trends, the gaming
    section provides a substantial gaming incentive when you apply the promo code.
    If you encounter any difficulties, bet9ja customer support is
    easily accessible to assist. Contact them through their website to address
    any problems with your promotional offers.
    Evaluating transaction systems is like studying a player’s shooting mechanics – identifying the right technique is essential for the best outcome.
    The 2025 to claim these promotions isn’t permanent, so move with the same decisiveness you’d
    use when placing a important stake before line movement.
    Wrapping up, the promotional benefits provided by the sportsbook in October 2025
    represent a notable edge for both new and veteran bettors.
    Using this code is the ideal introduction on your wagering adventure.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *