Wani harin da Isra’ila ta kai ta sama ya hana tashar jirgin saman Aleppo aiki, in ji ma’aikatar tsaron Siriya a ranar Litinin.
“Makiya Isra’ila sun kai hari ta sama… sun nufi filin jirgin saman Aleppo. Hare-haren sun yi sanadin lalata kayan aiki a titin jirgin sama tare da hana shi aiki, “in ji wata majiyar soja.
REUTERS
Ladan
Leave a Reply