Dakarun tsaron sama na Rasha sun harbo wani jirgin sama mara matuki a kusa da birnin Masko da sanyin safiyar ranar Litinin, magajin garin Sergei Sobyanin ya rubuta a manhajar aika sako ta Telegram.
Ya ce bisa bayanin farko da aka bayar ba a samu asarar rai ko barna a kasa ba.
REUTERS
Ladan
Leave a Reply