Ba za a iya samun “zaman lafiya mai dorewa” a Ukraine ba, sai dai idan kasar ta dawo da ikon Crimea, Donbas da sauran yankuna da Rasha ta mamaye, in ji shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy a taron ‘yan kasuwa na majalisar Turai Ambrosetti a Italiya a ranar Juma’a.
“Idan ba tare da Crimea ba, ba tare da Donbass da yankunan da aka mamaye ba, ba za a iya samun zaman lafiya mai dorewa a Ukraine ba, sabili da haka a Turai,” Cibiyar Harkokin Kasuwancin Turai Ambrosetti a Italiya ta nakalto Zelenskyy yana gaya wa wakilan.
REUTERS/Ladan Nasidi.
Leave a Reply