Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya jajanta wa Sarkin Maroko, Mohammed VI bayan wata mummunar girgizar kasa da ta afku a kasarsa, wadda ta yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Shugaba Tinubu ya mika sakon ta’aziyyar sa ne a cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu, kuma mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Ajuri Ngelale.
A cewar sanarwar, “Shugaban ya jajantawa dukkan iyalan da suka rasa ‘yan uwansu da duk wadanda bala’in ya shafa tare da fatan samun lafiya cikin gaggawa ga wadanda suka jikkata.”
“A cikin wannan mawuyacin hali, Najeriya za ta ci gaba da kasancewa tare da Maroko yayin da suke murmurewa, sake ginawa, da kuma fitowa da karfi fiye da kowane lokaci daga wannan abin takaici,” in ji shugaban.
Shugaba Tinubu ya kara tabbatar wa gwamnati da al’ummar kasar Maroko cewa addu’o’i da tunanin ‘yan Najeriya na tare da su a wannan mawuyacin lokaci na bala’i.
Rahoton ya ce da karfe 11:11 na dare agogon kasar a ranar Juma’a, girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a yankin Ighil na kasar Maroko mai tazarar kilomita 40 kudu da birnin Marrakech. Yana daya daga cikin girgizar kasa mafi karfi da barna da aka taba samu a kasar, inda adadin wadanda suka mutu ya karu da yawa tun lokacin da aka yi tasiri.
Akalla mutane 1,037 ne suka mutu sannan fiye da 1,200 suka jikkata, 205 daga cikinsu ana kyautata zaton sun yi “mummunan rauni,” a cewar ma’aikatar harkokin cikin gida ta Morocco.
Yabo da addu’o’i daga sassan duniya sun biyo baya, inda shugabanni da jami’an diflomasiyya suka ba da tallafi da kayan agaji ga kasar.
Ladan Nasidi.
where to buy priligy in malaysia Technology and Social Control
Semin Reprod Med 2013; 31 251- 7 amazon priligy
Drug Characteristics Glucocorticoids The durations of action of glucocorticoids greatly exceed their elimination half lives because of their mechanism of action buy misoprostol pills online
It’s remarkable in support of me to have a web site, which is useful designed for my knowledge. thanks admin
atm check karne ka
Hello everyone, it’s my first go to see at this web page, and piece of writing is in fact fruitful designed for me, keep up posting these types of posts.
https://writeablog.net/gumcomma0/honoring-the-legacy-regarding-henry-thierry-also-called-thierry-anri
кайт хургада
Hey there! I know this is kinda off topic nevertheless I’d figured I’d ask. Would you be interested in exchanging links or maybe guest authoring a blog post or vice-versa? My blog addresses a lot of the same topics as yours and I feel we could greatly benefit from each other. If you might be interested feel free to shoot me an e-mail. I look forward to hearing from you! Great blog by the way!
https://stiles-connell-3.blogbright.net/rafael-nadal-rolan-garrosyn-unemlekhui-khaan-uu-1747039725
В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Частные объявления печников
варфейс купить оружие В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.
Wow, amazing weblog structure! How long have you ever been running a blog for? you made blogging glance easy. The full glance of your site is wonderful, as neatly as the content material!
hafilat card