Take a fresh look at your lifestyle.

Tsarin Hanyar Shugaban Kasa Tinubu Yana Habaka Ci Gaban Tattalin Arziki – Ministan Ayyuka

112

Ministan ayyuka na Najeriya Mista David Umahi ya ce ajandar Shugaba Bola Tinubu na samar da ababen more rayuwa a yankuna shida na Najeriya wani abu ne da ya kara habaka tattalin arzikin kasar.

Mista Umahi ya bayyana haka ne a lokacin da ya gana da kungiyar shugabannin jam’iyyar APC ta jiha a Abuja.

Makasudin taron shine tattauna dabarun haɗin gwiwa tare da shugabanni wajen sa ido kan ayyukan da kuma samar da hanyoyin ba da amsa a cikin gudanar da ayyukan.

Mista Umahi ya bayyana cewa manufar bayar da ayyukan hanyoyi na wannan gwamnati yana ba da tabbacin ga ƴan ƙasa da kuma samar da yarjejeniya.

Ya bukaci mambobin dandalin da su baiwa ‘yan kwangila da masu gudanar da ayyuka ba tare da izni ba kan inganci da rikon amana.

Ministan ya kara da cewa manufofin shugaban kasar na da nufin daidaitawa da karfafa tattalin arziki ta hanyar dogaro da kai.

” Shugaban kasa ya kaddamar da wata manufa kan abubuwan cikin gida kuma jawabinsa ya kan wannan abun cikin gida saboda ayyukan da ya kamata mutanen mu su yi ba za mu iya ba wa waje ba shugaban kasa ya ba da umarnin cewa ba za a iya shigo da kayan cikin gida da za a iya samu a cikin gida ba farashin kayan abinci yana saukowa. Wannan abu ne da ya kamata mu yaba in ji shagaban kasa kasa ”

Shugaban jam’iyyar APC reshen jihar Kuros Riba, Alphonsus Ogar Eba wanda ya yi magana a madadin kungiyar ya ce za su ci gaba da sanya ido a kan ayyukan tituna a yankunansu da kuma daukar mataki a duk lokacin da ake bukata don ganin an aiwatar da ajandar Shugaba Tinubu a

Aisha.Yahaya, Lagos

Comments are closed.