Najeriya da gidauniyar Art of Living zasu dauki nauyin shrya bukin nuna al’adu na duniya a wannan shekara da muke ciki2022.
Ministan yada labaru da al’adu na Najeriya, Alhaji Lai Muhammed ya sanar da haka a wajen wani taron ranar murna ta duniya 2022 a cibiyar Murna dake Legass
Ministan yace wannan bukin al’adun duniya da zaa gudanar a wannan shekara2022 shine zai zama karo na 40th na gidauniyar Art of Living , wadda gidauniya ce ta agaji da jin kai,da ilmantarwa kuma kungiya ce wadda ba ta gwamnati ba.
LADAN NASIDI
Leave a Reply