Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, yana rokon jam’iyyar APC mai mulki da ta tsayar da tikitin takarar shugaban kasa na dan takara daga yankin Kudancin Najeriya.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Talata a wata sanarwa mai taken, “Dole jam’iyyar mu ta APC ta bi tafarkin daidaito” a Akure, babban birnin jihar.
Leave a Reply