Zababben gwamnan jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya Injiniya Abba Kabir Yusuf ya nada tsohon sakataren Asusun kula da Ilimi a Manyan Makarantu na TETFUND kuma tsohon dantakarar sanata a Kano ta Arewa Dakta Abdullahi Baffa Bichi a matsayin shugaban kwamiti da zai karbi mulkin Kano.
Babban sakataren yada labarai na zababben gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya bayyana haka a sakon da ya aika wa manema labarai a jihar ta Kano.
Wannan kwamiti bisa jagorancin Dakfa Baffa Bichi da Abdullahi Musa a matsayin sakatare zai mayar da hankali wajen tabbatar da ganin an karbi harkokin mulki daga gwamnatin Dakta Abdullahi Umar Ganduje a ranar 29 ga watan Mayu zuwa gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf.
Har ila yau wannan kwamiti zai fara aiki ne daga ranar Asabar daya ga watan Afrilu shekarar 2023.
Jerin sunayen mambobin kwamitin na nan a kasa:
Sen. AB Baffa Bichi, PhD Chairman
Prof. Hafiz Abubakar Member
Hon. Shehu Wada Sagagi Member
Hon. Umar Haruna Doguwa Member
Hon. Ahmad Garba Bichi Member
Dr Ali Haruna Makoda Member
Barr Maliki Kuliya Member
Barr. Haruna Isa Dederi Member
Dr. Danyaro Ali Yakasai Member
Engr. Muhammad Diggol Member
Dr Ibrahim Jibrin Provost Member
Sheikh Aminu Daurawa Member
Dr. Labaran Abubakar Yusuf Member
Prof Sani Lawan MFashi Member
Alh. Umar S. Minjibir Member
Dr Danjuma Mahmud Member
Engr. Kabir Jibrin Member
Dr Farouk Kurawa Member
Engr. Dr Marwan Ahmad Member
Dr Aminu Garba Magashi Member
Alh. Aminu Ibrahim Abba Member
Alh. Laminu Rabiu Member
Engr. Bello Muhd Kiru Member
Engr. Garba Ahmed Bichi Member
Hon. Tajudeen Othman Member
Sadiya Abdu Bichi Member
Hon. Yusuf Jamo Member
Hon. Nura Dankadai Member
Alh Yusuf Lawan Member
Hon. Umar Maggi Gama Member
Hj Azumi Namadi Bebeji Member
Prof. Auwalu Arzai Member
Rt. Hon. Gambo Sallau Member
Bar. Muhuyi Rimingado Member
State Chairman, NLC Member
State Chairman, KACCIMA Member
Alh. Audu Kirare Member
PS Adda’u Kutama Member
PS Aminu Rabo Member
Alh. Sule Chamba Fagge Member
Alh. Usman Adamu Gaya Member
Engr. Tijjani Yunkus Member
Engr. Abubakar Argungu Member
Alh. Yahaya Musa Member
Rt. Hon. Alasan Kibiya Member
Prof. Dahiru Sani Shuaibu Member
Arc. Ibrahim Yakubu Member
Dr. Kabiru Muhd Kofa Member
Dr. Mustapha Sani Member
Sheikh Malam Abbas Abubakar Daneji Member
Bar. Bashir Yusuf Mohd Member
Bar. Ibrahim Wangida Member
Umaru Idi Member
Dr. Sulaiman Wali Member
Hon. Rabiu Liliko Gwarzo Member
Alh. Kabiru Gwarzo Member
Hj Aisha Kaita Member
Hj Aisha Lawan Saji Member
Ali Yahuza Gano Member
Hon. Auwal Mukhtar Bichi Member
Alh. Musa Fagge Member
Hon Wakili Aliyu Garko Member
Tukur Bala Sagagi Member
Dr Nura Yaro D/Tofa Member
PS Abdullahi Musa Member/Secretary
Leave a Reply