Take a fresh look at your lifestyle.

Shugaban Gabon Ya Yi Jinkirin Sanar Da Sake Neman  Takarar Shugaban Kasa

8 360

An dai yi ta sa ran shugaban kasar Gabon Ali Bongo zai bayyana kudirinsa na neman wa’adi na sabon wa’adi a wajen bukukuwan cika shekaru 55 da kafa jam’iyyar Demokradiyar Gabon mai mulki a birnin Libreville ranar Lahadi.

 

A maimakon haka, dan shekaru 64 ya tattauna batun hawan  jini da ya yi fama da shi a shekarar 2018 wanda ya hanna shi har  barin kasar na tsawon watanni.

 

Bongo ya shaida wa jam’iyyarsa masu aminci cewa ya kuduri aniyar ci gaba da ‘ayyukan da ya fara a shekarar 2009.

 

“Kafin bayyana hakan, sai an yi wasu tsare-tsare a cikin jam’iyyar da kuma wajenta, don haka idan lokaci ya yi, zai bayyana ta a hukumance idan har haka ne,” in ji Bonga Roger, dan jam’iyyar.

 

Bongo ya karbi mulki daga hannun mahaifinsa Omar a shekara ta 2009, inda ya ci gaba da mulkin iyalansa a kasar mai arzikin man fetur a tsakiyar Afirka.

 

A lokacin da aka kwantar da shi a asibiti sakamakon hawan jini a Maroko, Bongo ya tsallake rijiya da baya a wani juyin mulkin da wasu kananan hafsoshin soji suka yi a watan Janairun 2019.

8 responses to “Shugaban Gabon Ya Yi Jinkirin Sanar Da Sake Neman  Takarar Shugaban Kasa”

  1. what is priligy tablets After an assessment of the risk of developing breast cancer, the decision regarding therapy with tamoxifen citrate tablets for the reduction in breast cancer incidence should be based upon an individual assessment of the benefits and risks of tamoxifen citrate tablet therapy

  2. Hmm is anyone else experiencing problems with the pictures on this blog loading? I’m trying to find out if its a problem on my end or if it’s the blog. Any feed-back would be greatly appreciated.
    hafilat customer service

  3. warface аккаунты В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  4. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Объявления частных лиц

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *