Sabon kwamishinan ‘yansandan Kano ya ja kunne kan masu cin hanci da rashawa
Yusuf Bala Nayaya,Kano.
Kwamishina Muhammad Usaini Gumel da yayi karatu da samun horon kwarewar aiki a Najeriya da na kasa da kasa, kasashen da ya samu horo sun hada da Birtaniya , Amurka , Ghana , Jamus da dai sauransu. Ya kuma yi fice da kwarewar aiki kan yaki da taaddanci baya ga sauran fannoni.
Bayan kammala aikinsa na kwamishinan ‘yansanda a jihar Sokoto ne aka turo shi jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya a matsayin kwamishina.
A jawabin shi na karbar aiki kwamishina Gumel ya bayyana cewa abu da ya sa a gaba shine aiki tare da masu ruwa da tsaki don tabbatar da tsaron lafiya da dukiyar al’ummar jihar ta Kano kuma aiki ne da ke bukatar sa hannu na duk bangarori.
“Wannan aiki ba ni kadai zan iya shi ba, aiki ne da ke bukatar sa hannu na duk ma’aikatan ‘yansanda da duk masu ruwa tsaki kan sha’anin ba da tsaro ga lafiya da dukiyar al’umma. Hakki ne da ya rataya a wuyanmu, mu hada kai da sauran jami’an tsaro da suka hada da hukumar tsaro ta farin kaya DSS da sojan kasa da na sama da sauran masu damara, haka nan iyayen kasa masu sarautar gargajiya da ‘yansandan sakai na CPCR”
A cewar kwamishina Gumel duk da irin ci gaba da jihar Kano ke shi idan aka kalli batun na tsaro za a ga cewa yana wa jihar barazana.
“Jihar Kano jiha ce mai tarihi ga yawan jama’a amma idan aka kalli batu na tsaro za a iya cewa yana mata barazana. Idan kuwa na samu hadin kai na jama’a da sauran jami’an tsaro za mu yi aiki na tabbatar da samar da zaman lafiya a wannan jiha.”
Gumel ya kara da cewa jagoranci da zai yi na kwamishinan ‘yansanda a jihar ta Kano zai mayar da hankali kan abubuwa ne guda uku:
“Na daya zan tabbatar da ganin cewa kofata ta aikin dansanda a bude take ga kowa duk mai korafi ya zo ya same ni ba tare da wata kwana-kwana ba. Abun da kake bukata in mai yowuwa ne kuma na gaskiya za mu gabatar da shi. Ina so ‘yanuwana ‘yansanda su yi koyi kan wannan. Abu na biyu ba zan lamunci cin hanci da rashawa ba. Abin da jama’a ke bukata a yi masu aiki ba tare da dora masu wata matsala ta karbe-karbe ba. Abu na uku shine nuna kwarewar aiki a tabbatar da cewa aikin dansanda na da tsari kar ka je ka shiga wani hurumi da ba naka ba. ”
Sabon kwamishinan ‘yansandan na Kano dai ya nunar da cewa wadannan abubuwa da ya lissafo sune zai mayar da hankali dama bibiyar su don tabbatar da ganin jagorancinsa ya cimma burin da ya sa a gaba.
priligy (dapoxetine) Tempol had no effect on NKCC2 abundance with NF diet compare right and left black bars
misoprostol During the first three trials, the rats in the 10 mg dose experiment ingested 12
This is my first time go to see at here and i am actually pleassant to read all at alone place.
https://therkelsen-gleason-2.hubstack.net/henry-uz-the-legacy-of-anri-barcelona-in-modern-sport
кайтсерфинг египет
В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Кладка печей каминов объявления печников
warface В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.
Hey there just wanted to give you a brief heads up and let you know a few of the images aren’t loading properly. I’m not sure why but I think its a linking issue. I’ve tried it in two different web browsers and both show the same outcome.
prepaid card inquiry
Pretty! This has been an incredibly wonderful post. Thanks for supplying these details.
hafilat card