FCTA Ta Sabunta Dokar Hana Babura A Abuja Usman Lawal Saulawa Dec 31, 2025 Najeriya Hukumar Kula Da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Najeriya (DRTS) ta kara daukar tsatsauran matakai kan masu safarar…
Ministan Abuja Ya Sha Alwashin Daukar Hukunci Kan Ma’aikatan Babura Usman Lawal Saulawa Oct 1, 2023 0 Najeriya Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Barr. Nyesom Wike, ya yi nuni da cewa gwamnati za ta dauki kwakkwaran mataki…
Karamar Ministar Abuja Tayi Alkawarin Kyautata Ma’amala Ga Masu Zuba Jari Na… Usman Lawal Saulawa Sep 24, 2023 0 Fitattun Labarai Hukumar da ke Kula da Babban Birnin Tarayya, FCTA, ta tabbatar wa masu zuba jari na kasashen waje da ke da sha’awar…
Minista Ya Bada Wa’adin Watanni 3 Ga Masu Mallakar Filaye A Abuja Usman Lawal Saulawa Sep 24, 2023 0 Najeriya Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya amince da wa’adin watanni uku ga masu hannu da shuni 189, wadanda…
FCTA Ta Kaddamar Da Ayyuka Na Musamman Don Inganta Tsaro Usman Lawal Saulawa Sep 10, 2023 0 Najeriya Hukumar Kula da Babban Birnin Tarayya Abuja ta kaddamar da wani shiri na musamman mai suna "Operation Sweep Abuja"…
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Ta Yi Kira Ga Mambobin NYSC Kan Samar Da… Usman Lawal Saulawa Sep 5, 2023 0 Najeriya Karamar Ministar Babban Birnin Tarayyar Najeriya (FCT), Dakta Mariya Mahmoud, ta bukaci Masu Yi Wa Kasa Hidima…
Candido Yayi Kiran Haɗin Kai Tsakanin FCTA Da Majalisun Yanki Usman Lawal Saulawa Jun 25, 2023 12 Najeriya Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Majalisun Yankin Abuja (AMAC), kuma tsohon Sakataren Sufuri na Hukumar Babban…
FCTA Tayi Kararrawa Kan Masu Zamba, Ta Gargadi Jama’a Usman Lawal Saulawa Jun 22, 2023 0 Fitattun Labarai Hukumar da ke kula da Babban Birnin Tarayyar Najeriya FCTA ta ja hankalin jama'a cewa 'yan damfara sun sake yin…
Fasaha Na da Muhimmanci Ga Ci gaban FCT – Galadima Usman Lawal Saulawa May 14, 2023 0 Najeriya Daraktan Sashen Kula da Cigaban Cigaban Ƙasa, a hukumar kula da babban birnin tarayyar Najeriya, TPL, Murkhtar…
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Ya Yabawa Masallacin Al-Noor Domin Bunkasa… Usman Lawal Saulawa Feb 12, 2023 0 Najeriya Ministan babban birnin tarayya Abuja, Malam Muhammad Bello, ya yabawa Cibiyar Al’adun Musulunci da Ilimi ta Kasa da…