Jami’an Tsaro Sun Tarwatsa Masana’antar Bamabamai A Jihar Anambra Usman Lawal Saulawa May 26, 2025 Najeriya Rundunar Tsaron Hadin Gwiwa ta Jihar Anambra ta tarwatsa wata masana’antar bamabamai ta boye tare da dakile wasu…
Anambra: Kungiya Ta Raba Buhunan Shinkafa Ga Zawarawa Usman Lawal Saulawa Feb 11, 2024 Najeriya Gidauniyar Sir Emeka Offor (SEOF) ta raba buhunan shinkafa 40,000 ga zawarawa da kayayyakin ilimi ga daliban Jihar…
Kungiya Na Neman Aiki Ta Atomatik A Jihar Anambra Usman Lawal Saulawa Dec 3, 2023 0 Najeriya Hadaddiyar Kungiyar Kakasassu ta kasa (JONAPWD), reshen jihar Anambra, ta roki gwamna Chukwuma Soludo da ya samar…
Kungiya Ta Bukaci Gwamnati Ta Ayyana Dokar Ta-baci A kan Hanyoyin Da Suka Lalace Usman Lawal Saulawa Nov 30, 2023 0 Najeriya Kungiyar Kare Hakkin Jama’a (CLO), reshen jihar Anambra, ta yi kira ga shugaban kasa Ahmed Bola Tinubu, ministan…
‘Yan Sanda Sun Ceto Wadanda Aka Yi Garkuwa Da Su Jihar Anambra Usman Lawal Saulawa Sep 12, 2023 0 Najeriya Rundunar ‘Yan sandan jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya ta ceto wani mutum da aka yi garkuwa da shi,…
Dan Majalisa A Jihar Anambra Ya Fara Aikin Koyarwa A Makaranta Usman Lawal Saulawa Jul 20, 2023 0 Najeriya Mamba mai wakiltar mazabar Awka South 1, Anambra State, Honorabul Henry Mbachu ya kama aiki a matsayin malamin…
Majalisar Anambara Ta Bada Shawarar Samun Cibiyoyin Riko Ma Waɗanda Ambaliyar Ruwa… Usman Lawal Saulawa Jul 20, 2023 0 Najeriya A kwanakin baya ne Majalisar Dokokin Jihar Anambra, ta zartar da wani kudiri na neman Gwamna, Farfesa Chukwuma ya…
Obi Ya Kada Kuri’a A Anambra, Ya Koka Da Karancin Fitowar Masu Kada Kuri’a Usman Lawal Saulawa Mar 18, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, LP, a zaben da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, Peter Obi…