Ana Ci Gaba Da Gudanar da Zabe Cikin Lumana A Jahar Gombe Usman Lawal Saulawa Mar 18, 2023 19 Hukumar Zabe ta Kasa Ana ci gaba da kada kuri'a a fadin jihar Gombe, yayin da manyan 'yan takara uku da suka fafata a zaben kujerar…