Kano: Kotu Ta Dawo Da Wali A Matsayin Dan Takarar Gwamna A PDP, Ta Kori Abacha Aliyu Bello Feb 10, 2023 0 siyasa A ranar Juma’a ne kotun daukaka kara ta Kano ta mayar da Sadiq Wali a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP…