‘Yan Sanda Sun Kakkabe ‘Yan Bindiga, Sun Rushe Sansanoni A Abuja Usman Lawal Saulawa Feb 11, 2024 Najeriya Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta sanar da kawar da ‘yan bindiga da suka hada da mai garkuwa da mutane mai suna Musa…