Browsing Category
siyasa
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kashe Naira Miliyan 739 wajen Tallafama Wadanda…
Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya ta kashe naira miliyan Dari Bakwai Da Talatin Da Hudu Da…
An Yaba Wa Gwamnan Jihar kano Saboda Ya Samar Da Kayayyakin Karatu
An yaba wa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf bisa samar da tebura da kujeru 73,800 ga makarantu a jihar kuma…
Kano: Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya baiwa ‘Yan Sanda Tallafin Babura…
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Honarabul Barau Jibril, a ranar Asabar, ya baiwa rundunar ‘yan sandan Kano…
Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Shugabannin Kwamitoci 44 Na Ma’aikatan Kula Da…
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin riko na kananan hukumomi 44 na jihar.
…
Jihar Edo Ta Kashe N1bn Wajen Shirin Ciyarwa
A ranar Juma’a ne Gwamnan Jihar Edo da ke Kudu-maso-Kudu a Najeriya, Godwin Obaseki, ya kaddamar da shirin ciyar da…
Gwamnan Kuros Riba Ya Fadada Majalisar Ministoci, Ya Nada Sabbin Maikata
Gwamnan jihar Kuros Riba da ke kudancin Najeriya, Sanata Bassey Otu ya fadada majalisar zartarwar shi tare da nada…
Majalisar Dattijai Ta Ci Gaba Da Kudirin Gyaran Asusun Tallafin Dakin Karatu Na…
Kudirin da zai yi wa asusun ajiyar laburare na Majalisar Dokoki garambawul ya kara karatu na biyu a Majalisar…
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kaddamar Da Ayyukan Cigaba Ga Al’umma 74 A Jihar
Hukumar inganta rayuwar al'umma ta jihar Katsina CSDA ta kaddamar da ayyukan al'umma na Naira Miliyan dari takwas…
APC, Sylva Na Neman Rusa Kotun Korar Zaben Bayelsa
Jam’iyyar All Progressives Congress, APC da Timipre Sylva, dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Bayelsa a ranar…
‘Yan Jam’iyyar Adawa Sun Canza Sheka A Jihar Ebonyi
Mambobin jam’iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, Labour Party, LP, da People’s Democratic Party, PDP a…