Gwamnan Jihar Anambra Yayi Kira Da Matasa Kan Aikin Yi Usman Lawal Saulawa Sep 10, 2023 0 Najeriya Gwamnan Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya Farfesa Chukwuma Charles Soludo, ya ja hankalin matasa da…
Gwamna Umar Bago Ya Bukaci Yan Jihar Su Shiga Cikin Shirin Gwamnati Na Gina… Usman Lawal Saulawa Sep 10, 2023 0 Najeriya Gwamnan Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya, Umar Mohammed Bago ya bukaci alummar jihar da su shiga cikin…
Kungiya Ta Bukaci Gwamnati Ta Dauki Karin Malamai Don Koyar da Darasin Addini. Usman Lawal Saulawa Sep 7, 2023 0 Najeriya Kungiyar Kiristoci ta Kasa a Najeriya, CAN reshen Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta bukaci Gwamnati…
Kashe Wutar Lantarki: Kamfanin Lantarki Sun Zargi Kungiyar Kwadago Usman Lawal Saulawa Sep 7, 2023 0 Najeriya Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Enugu, EEDC ya dora alhakin matsalar wutar lantarki mai yawa a yankin Kudu Maso…
Minista Ya Yaba Da Hukuncin Kotun Koli Kan Zaben Shugaban Kasa Usman Lawal Saulawa Sep 7, 2023 0 Fitattun Labarai Karamin Ministan Muhalli na Najeriya, Dr Iziaq Salako ya taya shugaban kasa, Bola Tinubu murnar nasarar da kotun…
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Ta Yi Kira Ga Mambobin NYSC Kan Samar Da… Usman Lawal Saulawa Sep 5, 2023 0 Najeriya Karamar Ministar Babban Birnin Tarayyar Najeriya (FCT), Dakta Mariya Mahmoud, ta bukaci Masu Yi Wa Kasa Hidima…
Gwamnatin Najeriya Da TUC Zasu Warware Wasu Batutuwa Cikin Makonni Biyu Usman Lawal Saulawa Sep 5, 2023 0 Fitattun Labarai Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Kwadago ta Najeriya (TUC) sun amince da baiwa gwamnati mako biyu domin ta magance…
Gwamnatin Najeriya Ta Tattara Masu Ruwa Da Tsaki Domin Cigaban Tattalin Arziki Usman Lawal Saulawa Sep 5, 2023 0 Fitattun Labarai Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce hada karfi da karfe da kwararru a masana'antar banki da…
Shugaban Najeriya Ya Isa Indiya Gabanin Taron G20 Usman Lawal Saulawa Sep 5, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa New Delhi, babban birnin kasar Indiya, domin gudanar da ziyarar aiki ta…
Gwamna Nwifuru Yayi Kira Ga Mambobin NYSC Da Zama Ma’aikatan Kwadago Usman Lawal Saulawa Sep 5, 2023 0 Najeriya Gwamnan jihar Ebonyi dake kudu maso gabashin Najeriya, Cif Francis Nwifuru, ya bukaci kungiyar matasa ta Corps da…