Kungiyar jigilar Kaya Maersk Ta Yi Gargaɗi Game Da Kwantena. Aisha Yahaya May 8, 2025 Duniya Kungiyar jigilar kayayyaki ta AP Moller-Maersk ta yi gargadi a ranar Alhamis cewa yakin cinikayya a duniya da…
NPFL: Birnin Ikorodu Ta Ci Bayelsa United 3-2 Aisha Yahaya May 8, 2025 Najeriya Birnin Ikorodu ta yi bajintar fada a ranar Laraba inda ta samu nasara a kan Bayelsa United FC da ci 3-2 a karawar…
Dakarun Operation Hadin Kai Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama Aisha Yahaya May 8, 2025 Afirka Dakarun Operation Hadin da aka tura a Izge da sanyin safiyar Alhamis 7 ga watan Mayu 2025 sun dakile harin da…
Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Kira Ga Haɗin Kan ‘Yan Adawa… Aisha Yahaya May 8, 2025 Fitattun Labarai Fadar shugaban kasa ta yi watsi da rahotannin da ke kan karuwar kawancen 'yan adawa gabanin babban zabe na 2027…
Merz Da Jamus Sun Yi kira Ga ƙawancen EU Da Su Kara Kudaden Tsaro. Aisha Yahaya May 7, 2025 Duniya Sabon shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz a ranar Laraba a birnin Paris ya bukaci daukacin mambobin kungiyar…
Shugaban kasar Mauritius Ya Yi Alkawarin Hadin Gwiwa Da Kasar Sin Aisha Yahaya May 7, 2025 Afirka Shugaban kasar Mauritius Dharam Gokhool ya bayyana fatansa na karfafa mu'amala da hadin gwiwa da kasar Sin a…
Yan sanda Sun Kai Farmaki Maboyar ‘Yan Ta’adda Sun Kwato Alburusai A… Aisha Yahaya May 7, 2025 Najeriya Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta samu gagarumar nasara a yaki da miyagun laifuka inda ta kwato harsashi sama…
Ma’aikatar Watsa Labarai Da Wayar Da Kan Jama’a Ta Fara Bitar… Aisha Yahaya May 7, 2025 Fitattun Labarai Ma’aikatar Watsa Labarai da Wayar da Kan Jama’a ta Najeriya ta fara nazarin ayyukanta na kwata na biyu bisa…
NiDCOM Da IOM Sun Zurfafa Tsari Don Amintaccen Hijira Da Haɗin Kan Jama’a Aisha Yahaya May 7, 2025 Najeriya Sabuwar shugabar hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta duniya (IOM) a Najeriya Dimanche Sharon ta bayyana…
Tsarin Hanyar Shugaban Kasa Tinubu Yana Habaka Ci Gaban Tattalin Arziki – Ministan… Aisha Yahaya May 7, 2025 muhalli Ministan ayyuka na Najeriya Mista David Umahi ya ce ajandar Shugaba Bola Tinubu na samar da ababen more rayuwa a…