Browsing Category
Wasanni
Makomar Peseiro Na Hannun Magoya Bayan Wasa- Shugaban NFF
Makomar kocin Super Eagles Jose Peseiro na hannun masu sha’awar kwallon kafar kasar, a cewar shugaban hukumar…
Kungiyar Kocin Kwallon Kafa Ta Najeriya Ta Sake Zabar Bosso A Matsayin Shugaban…
An sake zaben kocin Flying Eagles Isa Ladan Bosso a matsayin shugaban kungiyar masu horar da ‘yan wasan kwallon…
Kwallon Kwando: Najeriya ta doke Cote D’Ivoire a gasar cin kofin Afrika na U16 na…
'Yan wasan kwallon kwando na Najeriya 'yan kasa da shekaru 16 sun doke takwarorinsu na Ivory Coast da ci 67-38 a…
Kasar Kenya Ta Shirya Karbar Bakuncin Babban Taron CAF karo na 45
Kasar Kenya na shirin karbar bakuncin babban taron CAF karo na 45 bayan ficewar Jamhuriyar Benin daga karbar…
Dan wasan tsakiya na Chelsea N’Golo Kante Ya Koma Al Ittihad ta Saudi…
Bayan shekaru bakwai a Chelsea, dan wasan Faransa N’Golo Kante ya koma zakarun Saudi Arabiya Al-Ittihad a matsayin…
Wasannin sada zumunci na kasa da kasa: Senegal ta doke Brazil 4-2 a Lisbon
Zakarun Afirka, Senegal, ta bai wa Brazil mamaki a gasar sada zumunta ta kasa da kasa, inda ta lallasa Amurkawa ta…
Shugaban kasar Laberiya ya jinjinawa Osimhen yayin da Super Eagles ta kai wasan…
Shugaban Laberiya, George Oppong Weah ya yaba da kwazon dan wasan Super Eagles, Victor Osimhen.
Bayan…
Amurka ta doke Kanada Kuma Ta lashe gasar CONCACAF
Amurka ta doke Canada da ci 2-0 a ranar Lahadi a Las Vegas, inda suka samu nasarar lashe gasar CONCACAF Nations…
CAF ta jinjinawa Super Eagles bayan nasarar da suka yi a Saliyo
Hukumar kula da kwallon kafa ta Afrika CAF, ta yabawa kungiyar Super Eagles ta Najeriya, a daidai lokacin da…
Spain ta lallasa Croatia da bugun daga kai Sai mai Tsaron Gida inda ta lashe gasar
A ranar Lahadi ne Dani Carvajal ya farke Panenka bugun daga kai sai mai tsaron gida, inda ya lashe gasar zakarun…