Browsing Category
Najeriya
Ku Yi Imani Da Girman Kasarku, Bagudu Ya Bukaci Yan Najeriya
Ministan Kasafin Kudi da Tsare-Tsare na Najeriya, Sanata Atiku Bagudu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi imani…
Jihar Nasarawa Zata Samar Da Gidan Kula Da Kananan Yara
Alkalin Alkalan Jihar Nasarawa (CJ), Mai shari’a Aisha Bashir, ta ce nan ba da jimawa ba jihar za ta kafa gidan…
Diflomasiya Zata Iya Magance Rikicin Nijar – Wakilin ECOWAS
Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce yana ganin diflomasiyya ce mafita ga rikicin siyasar…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Nada Sabbin Shugabannin NIMC Da DTAC
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin fara hutun kwanaki 90 na Shugaban Hukumar Kula da Shaida ta Kasa (NIMC), Aliyu…
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Dakatar Da Jamhuriyyar Nijar Saboda Juyin Mulki
Kungiyar Tarayyar Afirka ta dakatar da Jamhuriyar Nijar sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi da hambarar da…
Kungiya Ta Horar Da Masu Ruwa Da Tsaki Akan Gargadin Farko Da Martani Ga Rashin…
Cibiyar Kare Hakkin Jama’a ta Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) tare da hadin gwiwar Open Society…
Kwamandan Sojoji Ya Bukaci Sojoji Da Su Kasance Masu Jajircewa
An bukaci sojoji da su kasance masu jajircewa, kwarin gwiwa, sadaukarwa da juriya yayin gudanar da ayyukansu.…
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Gana Da Matan Shugabannin Soji
Uwargidan Shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu ta ce ya kamata 'yan Najeriya su duba fiye da halin da kasar ke ciki…
Gwamnan Jihar Borno Ya Amince Da Karbar Biliyan 5 Ta Asusun Tallafi
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya bayyana karbar naira biliyan biyar daga gwamnatin Najeriya.
Asusu…
Ministocin Najeriya Sun Bayyana Shirye-Shiryen Su
Ministar Masana’antu, Ciniki da Zuba Jari ta Najeriya, Doris Anite, ta ce sabbin Ministocin da Shugaba Bola Tinubu…