Browsing Category
Kiwon Lafiya
Zazzabin Cizon Sauro: Jahar Sokoto Ta Dukufa Wajan Samar Da Kariya
Gwamnatin jihar Sokoto ta fitar da matakan kariya domin magance matsalar bullar cutar zazzabin cizon sauro a jihar.…
Kiwon Lafiya: Hukumar USAID-IHP Ta Bada Tallafin Salula Mai Amfani Da Rana Ga…
A ranar Juma’ar da ta gabata ne Hukumar Kula da Cigaban Kasa da Kasa ta Amurka (USAID) ta tallafa wa Gwamnatin…
Jihar Katsina: Sama Da Mutum 500 Za Su Amfana Da Aikin Tiyatar Cutar Hernia Kyauta
Wata Gidauniya mai zaman kanta a jihar Katsina, Mangal Foundation, ta ce za ta yi jinya tare da gudanar da aikin…
MDCN Ta kaddamar Da Likitoci 26 A Jami’ar Jihar Edo
Hukumar kula da lafiya da hakori ta Najeriya (MDCN), ta kaddamar da sabbin kwararrun likitoci 26 a jami’ar jihar…
Hukumar NAFDAC Ta Shawarci Iyaye Mata Masu Shayarwa Da Su Rungumi Shayarwa Ta…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC, ta shawarci iyaye mata masu shayarwa da su rungumi…
Zazzabin Cizon Sauro: Wakilai Na Neman Tallafi Kan Magungunan Cutar
Majalisar Wakilai ta yi kira da a tallafa wa magungunan zazzabin cizon sauro a Najeriya, tare da samar da su kyauta…
Hukumar NAFDAC Ta Fadakar Da Jama’a Akan Shan Lemon Kara Kuzari Mai Yawan…
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), ta sanar da jama’a game da yawan sinadarin Caffeine da ke da…
ICRC Ta Horas Da ‘Yan Jarida Kan Aikin Agajin Gaggawa A Adamawa
Kungiyar agaji ta Red Cross ta kasa da kasa, ta horas da ‘yan jarida 27 a Adamawa kan yadda za su ba da agajin…
NMA Ta Ta Nuna Damuwa Ganin Yadda Likitoci Suka Yi Karanci A Jigawa
Kungiyar likitocin Najeriya ta bayyana damuwar ta kan yadda likitocin jihar Jigawa ke da yawan marasa lafiya,…
Kungiyoyi Masu Zaman Kansu Suna Neman ƙarin Tallafi Ga Nakasassu PLWDs
Wata kungiya mai zaman kanta, mai suna Star Children Development Initiative, ta ce kungiyar ta samu nasarori da…