Browsing Category
Kiwon Lafiya
EU Ta Amince da Rigakafin Farko Akan Cutar Numfashi
Hukumomin Turai sun amince da rigakafin farko na yankin don kamuwa da cutar syncytial na numfashi (RSV), wanda ke…
UNICEF, Abokan Hulda da Jama’a Na Bada Kudade Don Ilimantar da Yara marasa…
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce yana tattara kayan aiki don inganta samar da…
Yajin aiki: JOHESU Ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Sa baki
Ma’aikatan lafiya da ke yajin aiki a karkashin kungiyar hadin gwiwar kungiyoyin lafiya sun bukaci jama’a da su sa…
Hawan Keke Na Inganta Lafiyar Dan Adam- Inji Likita
Babban Likita, Dokta Tunji Akintade, ya shawarci ‘yan Najeriya da su Rika Hawan domin inganta lafiyar jikinsu da…
COAS ta Kaddamar da Cibiyar Kiwon Lafiya A Garin Kaduna
Shugaban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Faruk Yahaya, ya kaddamar da wata sabuwar cibiyar lafiya da sojoji suka…
Ma’aikatan Lafiya a Legas sun dakatar da yajin aikin wani dan lokaci
Kungiyar kwararrun ma’aikatan lafiya ta Najeriya (NUAHP) ta dakatar da yajin aikin da take yi a Legas na tsawon…
Bincike Ya Nuna Abincin Tushen Tsirrai Zai Iya Ƙarfafa Lafiyar Zuciya
Wani sabon bincike ya bayyana cewa cin abinci mai gina jiki ko kuma rungumar salon cin ganyayyaki na iya inganta…
Kasar Sin da matan shugabannin kasashen Afirka sun kaddamar da yakin neman lafiya…
Kungiyar matan shugabannin kasashen Afirka masu tasowa tare da uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, Peng…
Ƙungiya ta Horar da Jami’an Makaranta 300 Akan Cin Zarafin Jinsi
Shirin tallafawa ‘yan mata matasa na duniya (AGILE) a jihar Kaduna ya horar da jami’an makarantu 300 domin dakile…
DRC Ta Kaddamar da Wayar Da Kai Akan Rigakafin Cutar Polio
A yau ne Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango (DRC) ta kaddamar da gagarumin shirin rigakafin cutar shan inna na farko.…