An Haramta Jinkirin Zaben Senegal Ladan Nasidi Feb 16, 2024 Afirka Matakin dage zabukan kasar na wannan wata a Senegal ya sabawa kundin tsarin mulkin kasar, kamar yadda babbar kotun…
Taimakon Yaki: Shugaban Yukren Ya Kai Ziyara Birnin Berlin Da Paris Ladan Nasidi Feb 16, 2024 Duniya A yau Juma’a ne ake sa ran shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy zai ziyarci Jamus da Faransa, domin kokarin…
Shugaban Najeriya Ya Isa Addis Ababa Domin Halartar Taron AU Karo Na 37 Ladan Nasidi Feb 16, 2024 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya isa Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha domin halartar babban taron…
Amurka Ta Ce Muhimmin Garuruwan Ukrain Zai Iya Fadawa Hannun Rasha Ladan Nasidi Feb 16, 2024 Duniya Amurka ta yi gargadin cewa Rasha za ta iya kwace muhimmin garin Avdiivka na gabashin Ukraine, wurin da aka gwabza…
Shugaba Tinubu Ya Nada Sabon Shugaban Babban Bankin Jinginar Gidaje Ladan Nasidi Feb 16, 2024 Fitattun Labarai Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Shebi Usman Odi a matsayin babban jami’in gudanarwa na Bankin…
Shugaban Falasdinawa Ya Yi Kira Ga Hamas Da Ta Kammala Yarjejeniyar Sulhu Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Duniya Shugaba Mahmoud Abbas ya yi kira ga Hamas da ta gaggauta kammala yarjejeniyar sulhu da fursunoni tare da ceto…
Najeriya Da Wasu Sun Yanke Shawarar Yakar Rikici Da Dabarun Juriya Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Fitattun Labarai Gwamnatin Najeriya tare da hadin gwiwar kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka, ECOWAS, da hukumar…
Shugaba Tinubu Zai Halarci Taron AU Na 37 A Addis Ababa Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja ranar Alhamis zuwa birnin Addis Ababa na kasar Habasha domin…
Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Amince Da Biliyan 1 Domin Bayar Da Lafiya Kyauta Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Kiwon Lafiya Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da naira biliyan 1 domin samar da ayyukan kiwon lafiya kyauta ga talakawa da…
Kungiya Zata Horar Da Fursunoni Mata Akan Samar Da Audugar Jinin Al’ada Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Kiwon Lafiya Fursunoni mata da ‘yan kasar da aka dawo da su (FIRC), an shirya su horar da fursunoni mata da tsofaffin fursunoni…