Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Zama Shugaban ECOWAS Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 7 Afirka Shugaban Najeriya, Bola Tinubu a ranar Lahadi ya zama sabon Shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen…
Hukumar NDLEA Ta Kama Skunk Kilo 4,560 A Lagos, Adamawa Da Jihar Osun Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 0 Najeriya Hukumar Yaki da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta kama skunk mai nauyin kilogiram 4,560 a ayyukan da…
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Yi Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Kawun… Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 0 Fitattun Labarai Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Sanata Kashim Shettima Sen. Kashim Shettima a ranar Asabar ya kai ziyarar…
Gwamna Otu Ya Bukaci Haɗin Kan Jama’a Domin Cigaban Tattalin Arziƙin Kasa Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 0 Najeriya An yi kira ga ‘yan Najeriya da su hada kai da gwamnati domin sake gina al’umma ta fuskar tattalin arziki.…
Shugaban Najeriya Zai Zama Sabon Shugaban Kungiyar ECOWAS Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai zama sabon shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin…
ICPC Ta Mayar Da Martani Kan Rahotannin da ke tuhumar shugaba Tinubu da… Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 0 Najeriya Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka Masu Alaka (ICPC), ta yi watsi da wani rahoto da ke cewa…
VON Tayi Nasara A Rukunin Rediyo A Kyautar ‘ReportHer’ Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 0 Najeriya Muryar Najeriya (VON) ta zama zakara a rukunin Rediyo a karon farko na lambar yabo ta ReportHer. Taron wanda ya…
Ilimi Yana Da Muhimmanci A Sanin Karfin Mata Da Yara – UNFPA Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 0 Fitattun Labarai Asusun kula da yawan al’umma na Majalisar Dinkin Duniya (UNFPA) ya jaddada muhimmancin ilimi wajen sakin karfin…
Ranar Yawan Jama’a ta Duniya: Hukuma Ta Ce Najeriya Ce Ta Shida A Mafi Yawan… Usman Lawal Saulawa Jul 4, 2023 0 Najeriya Gabanin bikin Ranar Yawan Al'umma ta Duniya, Najeriya ta ce ta kuduri aniyar ganin an samu daidaiton jinsi tare da…
An Bukaci Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Su Kama Masu Shelar Karyar Kadarori Usman Lawal Saulawa Jul 4, 2023 0 Najeriya Shugaba kuma Chiyaman na Majalisar, Masu Sa Ido Kan Gidaje da Masu Kima a Najeriya, Johnbull Amayaevbo ya tuhumi…