Shugaba Tinubu Ya Gana Da Shugabannin Tsaro Usman Lawal Saulawa Jun 1, 2023 14 Fitattun Labarai A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da hafsoshin tsaron Najeriya karkashin jagorancin Babban Hafsan…
‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Da Ake Zargi Da Shirin Kawo Cikas A Bikin Rantsarwa… Usman Lawal Saulawa Jun 1, 2023 0 Najeriya Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 96 da ake zargi da shirin kawo cikas a bikin rantsar da sabon…
Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa EFCC Ta Kama Ofishin DSS A Legas Usman Lawal Saulawa May 30, 2023 0 Najeriya Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya, Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati,…
Jihar Borno Zata Dauki Malamai 5000 Aiki Usman Lawal Saulawa May 30, 2023 0 Najeriya Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana aniyar gwamnatinsa na daukar malamai 5,000 aiki. …
Neja Zata Samu Cigaba Karkashin Gwamna Umar Bago; Shugaban Hukumar Jin Dadin… Usman Lawal Saulawa May 30, 2023 1117 Najeriya Shugaban hukumar jin dadin alhazan jahar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya Alhaji Muhammad Awwal Aliyu ya yabawa…
IPAC Ta Yi Kira Ga Gwamna Sanwo-Olu Akan Bukatun Talakawa Usman Lawal Saulawa May 29, 2023 0 Najeriya Majalisar ba da shawara ta jam’iyyu (IPAC) ta yi kira ga Gwamna Babajide Sanwo-Olu da ya fi mayar da maslahar…
Hakkokin Yara: UNICEF Ta Yi Kira Kan Kafa Kotunan Iyali Usman Lawal Saulawa May 29, 2023 10 Najeriya Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya yi kira da a kafa kotunan dangi a fadin Jihohin…
CIKAKKEN JAWABIN SHUGABAN KASA TINUBU Usman Lawal Saulawa May 29, 2023 11 Fitattun Labarai 'Yan uwana; Ina tsaye a gabanka da daraja don ka ɗauki wa'adin tsarkin da ka ba ni. Kaunata ga wannan al'umma…
Hukumar Talabijin ta Najeriya Ta Samu Sabbin Daraktoci Usman Lawal Saulawa May 29, 2023 0 Najeriya Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin da aka mika masa domin amincewa da shi a matsayin manyan…
Shugaba Tinubu Ya Cire Tallafin Man Fetur Usman Lawal Saulawa May 29, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce zamanin biyan tallafin man fetur ya zo karshe. Shugaba Tinubu a…