Buri Na Ya Cika, Na Bar Nijeriya Da Cigaba – Shugaba Buhari Usman Lawal Saulawa May 28, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya cika cewa zai bar Najeriya fiye da yadda ya hadu da ita shekaru takwas da…
Janar Magashi Ya Mika Ma’aikatar Tsaro Ga Babban Sakatare Usman Lawal Saulawa May 28, 2023 0 Najeriya Ministan tsaron Najeriya, Manjo Janar Bashir Magashi (mai ritaya), ya mika ma’aikatar tsaro ga babban sakatare, Dr.…
Mayu 29: Gwamnan Jihar Neja Ya Sallami Wasu Masu Bashi Gabanin Mika Mulki Ga… Usman Lawal Saulawa May 27, 2023 0 Najeriya Gwamnan jahar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya Abubakar Sani Bello ya sauke wasu daga cikin masu rike da…
Shugaba Buhari Ya Zaga da Bola Tinubu A Ziyarar Da Ya Kai Zuwa Fadar Shugaban Kasa Usman Lawal Saulawa May 26, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya kai wa zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu wata rangadi a…
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar da Shirin Ciyar da Makarantun Gida a Bayelsa Usman Lawal Saulawa May 26, 2023 0 Najeriya Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin ciyar da daliban makarantu a jihar Bayelsa dake kudancin kasar da nufin…
Gwamnatin Najeriya Ta Takaita Zirga Zirga Kafin Ranar Rantsar da Shugaban Kasa Usman Lawal Saulawa May 26, 2023 0 Fitattun Labarai Gwamnatin Najeriya ta bayar da umarnin hana zirga-zirga a dandalin Eagle Square, wurin da za a gudanar da faretin…
Al’umar Gbagyi Na Abuja Sun Bayyana Goyon Bayan Su Ga Zababben Shugaban… Usman Lawal Saulawa May 26, 2023 0 Najeriya Al'ummar Kabilar Gbagyi da ke Abuja sun jaddada aniyarsu ta cigaba da bada goyon bayansu ga ganin an rantsar da…
Hukumar JAMB Ta Bayar da Naira Biliyan Biyu Zuwa Ga Asusun Gwamnatin Najeriya Usman Lawal Saulawa May 18, 2023 0 Najeriya Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sake fitar da zunzurutun kudi har naira…
“Babu Wurin Buya Ga ‘Yan Ta’adda” – Hedikwatar Tsaro Usman Lawal Saulawa May 18, 2023 0 Najeriya Hedikwatar tsaro ta ce babu wata maboya ga 'yan ta'adda a Najeriya. Daraktan yada labarai na tsaro, Manjo Janar…
Jihar Oyo Ta Bullo Da Wata Manhaja Ta Wayar Hannu Domin Lura Da Yadda Ake Sarrafa… Usman Lawal Saulawa May 18, 2023 0 Najeriya Gwamnatin jihar Oyo ta bullo da wata manhaja ta wayar salula domin ingantawa da kuma bin diddigin tarin sharar a…