Cardinal Prevost zababben Paparoma Leo XIV Aisha Yahaya May 9, 2025 Duniya An zabi Cardinal Robert Francis Prevost a matsayin Paparoma na 267 na cocin Roman Katolika inda ya zama Dan Amurka…
Kaduna Ta ware Kananan Hukumomi 13 Wadanda Ambaliyar Ruwa Ya Shafa Aisha Yahaya May 9, 2025 muhalli Sakataren zartarwa na Hukumar ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna (SEMA) Dakta Usman Mazadu ya bayar da tabbacin…
Shugaban ECOWAS Ta Yi Allah Wadai Da Rashin Samar Da Ababen More Rayuwa A Iyakar… Aisha Yahaya May 8, 2025 Afirka Shugaban kungiyar ECOWAS Dakta Omar Touray ya bayyana damuwarsa kan tabarbarewar ababen more rayuwa a kan iyakar…
Kungiyar jigilar Kaya Maersk Ta Yi Gargaɗi Game Da Kwantena. Aisha Yahaya May 8, 2025 Duniya Kungiyar jigilar kayayyaki ta AP Moller-Maersk ta yi gargadi a ranar Alhamis cewa yakin cinikayya a duniya da…
NPFL: Birnin Ikorodu Ta Ci Bayelsa United 3-2 Aisha Yahaya May 8, 2025 Najeriya Birnin Ikorodu ta yi bajintar fada a ranar Laraba inda ta samu nasara a kan Bayelsa United FC da ci 3-2 a karawar…
Dakarun Operation Hadin Kai Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama Aisha Yahaya May 8, 2025 Afirka Dakarun Operation Hadin da aka tura a Izge da sanyin safiyar Alhamis 7 ga watan Mayu 2025 sun dakile harin da…
Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Kira Ga Haɗin Kan ‘Yan Adawa… Aisha Yahaya May 8, 2025 Fitattun Labarai Fadar shugaban kasa ta yi watsi da rahotannin da ke kan karuwar kawancen 'yan adawa gabanin babban zabe na 2027…
Merz Da Jamus Sun Yi kira Ga ƙawancen EU Da Su Kara Kudaden Tsaro. Aisha Yahaya May 7, 2025 Duniya Sabon shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz a ranar Laraba a birnin Paris ya bukaci daukacin mambobin kungiyar…
Shugaban kasar Mauritius Ya Yi Alkawarin Hadin Gwiwa Da Kasar Sin Aisha Yahaya May 7, 2025 Afirka Shugaban kasar Mauritius Dharam Gokhool ya bayyana fatansa na karfafa mu'amala da hadin gwiwa da kasar Sin a…
Yan sanda Sun Kai Farmaki Maboyar ‘Yan Ta’adda Sun Kwato Alburusai A… Aisha Yahaya May 7, 2025 Najeriya Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta samu gagarumar nasara a yaki da miyagun laifuka inda ta kwato harsashi sama…