VP Shettima Ya Dawo Abuja Bayan Taron AU Na 39 Aisha Yahaya Feb 16, 2026 Najeriya Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya koma Abuja bayan ya wakilci shugaban kasa Bola Tinubu a wajen taro na…
Najeriya Ta Amince Da Sauye – Sauye Na Kungiyar Tarayyar Afrika Aisha Yahaya Feb 16, 2026 Najeriya Najeriya ta amince da sauye-sauyen da ake shirin aiwatarwa a kungiyar Tarayyar Afirka AU, musamman kan batun zaman…
Shugaba Tinubu Ya Kai Ziyarar Aiki A Jihar Adamawa Aisha Yahaya Feb 16, 2026 Najeriya Gwamnatin jihar Adamawa ta kammala shirye-shiryen tarbar shugaba Bola Tinubu a ziyarar aiki na yini daya a ranar…
Jihar Osun Sun Karbi Masu Ficewa Daga PDP Zuwa APC Aisha Yahaya Feb 16, 2026 siyasa Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Osun ta tarbi ‘yan majalisar dokokin kasar da suka sauya…
Iran Za Ta Tattauna Sabbin Yarjejeniya Da Amurka Aisha Yahaya Feb 16, 2026 Duniya Wani jami'in diflomasiyyar Iran ya bayyana a ranar Lahadin da ta gabata, kwanaki kadan gabanin zagaye na biyu na…
Yan Sandan Tunisiya Sun Tsare Shugaban ‘Yan Adawa Olfa Hamdi Aisha Yahaya Feb 16, 2026 Afirka 'Yan sandan Tunisiya sun tsare 'yar adawa Olfa Hamdi a lokacin da ta isa babban filin jirgin saman kasar a ranar…
Shugaba Tinubu Ya Jajantawa ‘Yan Kasuwar Kano Aisha Yahaya Feb 16, 2026 Najeriya Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jajanta wa ‘yan kasuwa da mazauna jihar Kano biyo bayan wata mummunar gobara da…
Kungiyar Jama’a Suna Ba Da Shawarar Gyara Don Sahihancin Zaɓe Na 2027 Aisha Yahaya Feb 10, 2026 Najeriya Gamayyar kungiyoyin farar hula (CSOs) ta bukaci kwamitin taron majalisar dokokin kasar da ya amince da matsayar…
Majalisar Dattawan Najeriya Za Sun Gudanar Da Zaman Taron Gaggawa A Yau Talata Aisha Yahaya Feb 10, 2026 Najeriya Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Godswill Akpabio, ya bayar da umarni ga ‘yan majalisar su koma zaman…
Hukumar Fansho A Jigawa Ta Biya Naira Biliyan 1.4 Ga Ma’aikata 564 Aisha Yahaya Feb 10, 2026 Najeriya Hukumar bayar da gudunmawar fansho ta jihar Jigawa da na kananan hukumomi ta raba sama da biliyan ₦1.4 ga ma’aikata…