Browsing Category
Duniya
Hungary: Jagoran ‘Yan Adawa Ya Kammala Wata Tafiya Kan Iyaka Kafin Zaben…
Jagoran 'yan adawar kasar Hungary Péter Magyar ya kammala wata tafiya ta alama na kan iyaka zuwa Romania a ranar…
Rasha Ta Yi Ikirarin Kwace Sabbin Matsuguni A Donetsk Da Yankin Sumy
Dakarun Rasha sun samu karin nasarori a gabashi da arewacin Ukraine inda suka kwace wasu kauyuka biyu a Donetsk da…
Kotun Burtaniya Ta Hana Yarjejeniyar Chagos Kan Rikicin Mulki
An dakatar da gwamnatin Biritaniya na wani dan lokaci daga kammala yarjejeniyar cin gashin kai da kasar Mauritius…
An Kaddamar Da Jirgin Yakin Koriya Ta Arewa Inda Kim Ya Zargi ‘Dokar…
A ranar Larabar din da ta gabata ne aka samu matsala a yayin kaddamar da wani sabon jirgin ruwan yakin Koriya ta…
Harin Kunar Bakin Wake Ya Kai Wata Motar Bas A Pakistan Inda Mutane 5 Sun Mutu
Wani dan kunar bakin wake ya kai hari kan wata motar bas ta makaranta a lardin Balochistan na Pakistan a ranar…
Pakistan Da China Sun Inganta Huldar Kasuwanci Bayan Tsagaita Wuta A Indiya
Pakistan ta sanar a ranar Laraba din Dan ta gabata cewa ta amince da hadin gwiwar cinikayya da zuba jari tare da…
Khamenei A Iran Ya Yi Allah Wadai Da Bukatar Amurka Da Ba A Saba Gani Ba A…
Jagoran juyin halin Musulunci na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya ce bukatun Amurka na cewa Tehran ta guji inganta…
Kungiyar EU Ta Bude Sabon Takunkumi Akan Rasha
Kungiyar Tarayyar Turai ta sanar da kakabawa Rasha wasu sabbin takunkumai guda hudu a matsayin martani ga yakin da…
Burtaniya Ta Dakatar Da Tattaunawar Kasuwanci Da Isra’ila
Birtaniya ta dakatar da tattaunawar kasuwanci da Isra'ila tare da sanyawa mazauna Yammacin Kogin Jordan takunkumi…
Paparoma Leo Ya Yi Allah Wadai Da Cin Zarafi Tare Da Yin Kira Ga Hadin Kai A Wajen…
Paparoma Leo na 14 ya yi Allah-wadai da yadda ake cin zarafin talakawa tare da yin kira da a hada kai a cocin a…