Browsing Category
Duniya
Beirut: Ana Fargabar Tashin Hankali Bayan Kashe Wani Babban Jami’in Hamas
An kashe babban jami'in Hamas Saleh al-Arouri a wani hari da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai a…
Koriya Ta Kudu: Jagoran ‘Yan Adawa Yana ICU Bayan An Caka Mashi Wuka
Shugaban jam'iyyar adawa ta Democratic Party ta Koriya ta Kudu Lee Jae-myung na ci gaba da jinya a asibiti cikin…
Kosovars Suna Bukin Shiga Yankin EU Kyauta Ba Tare Da Visa Na Turai Ba
Daruruwan 'yan kasar Kosovar ne suka garzaya zuwa filin jirgin saman Pristina don yin balaguro zuwa kasashen EU a…
Zoo Na Gaza: Yunwa Ta Afkawa Dabbobi Da Mutane
A gidan namun daji na Rafah, da dama daga cikin matsugunan Gazan sun yi sansani a tsakanin kejin inda birai da aku…
Hare-haren Ranar Sabuwar Shekara: Ukraine Da Rasha Suna Zargin Juna
Mutane 5 ne aka kashe a hare-haren ranar sabuwar shekara a yankin Odesa na kudancin kasar Yukrain da kuma birnin…
Isra’ila Ta kai Harin Bam A Tsakiyar Gaza A Farkon Shekarar 2024
Ana ci gaba da gwabza kazamin fada a tsakiyar Khan Younis, in ji wakilin Al Jazeera Wael Dahdouh, yayin da…
Sabuwar Shekara: Duniya Tayi Maraba Da 2024
Duniya ta yi maraba da 2024 tare da haɗakar biki da tunani mai ban sha'awa.
Sydney ta haskaka a…
Girgizar Kasa Mai Girman Gaske Ta Afku a Japan Da Gargadin Afkuwar Tsunami Nan…
Girgizar kasa mai karfin awo 7.6 ta afku a tsakiyar kasar Japan ranar Litinin, wanda ya haifar da gargadin tsunami…
Dole Ne A Yanke Hulda Da kasar Sin Da Amincewar Jama’a – Taiwan
Shugaba Tsai Ing-wen ta bayyana a ranar Litinin cewa, dangantakar Taiwan da kasar Sin ta kasance bisa son ran…
Indiya Ta Nemi Pakistan Ta Mika Wanda Ake Zargi Da Kitsa Ta’addanci
Indiya ta bukaci Pakistan a hukumance ta mika Hafiz Saeed, wanda ake zargi da hannu a harin Mumbai na 2008, domin…