Browsing Category
Duniya
Tsohon Ministan Tattalin Arziki Na Kuba Ya Ce Ana Bincike
Hukumomin Kuba sun ce suna gudanar da bincike kan korar ministan tattalin arzikin kasar Alejandro Gil da aka kora…
Ranar Mata ta Duniya: Faransa Zata Rufe ‘Yancin Zubar da Ciki
Shugabannin Faransa za su yi amfani da ‘yan jarida tun zamanin Napoleon wajen rufe ‘yancin zubar da ciki a cikin…
Yulia Ta Bukaci ‘Yan Kasar Rasha Su Shiga Zanga-Zanga Ranar Zabe
Yulia Navalnaya, matar shugaban ‘yan adawa Alexei Navalny, ta yi kira ga ‘yan kasar Rasha da su shiga zanga-zangar…
Commonwealth Ta Bukaci A Tabbatar Da Adalci
Sakatare-Janar ta kungiyar kasashe renon Ingila, Patricia Scotland KC, ta yi kira da a dauki tsauraran matakai don…
Thailand: Kotu Ta Kori Tsohuwar Firayim Minista Yingluck Kan Batun Sakaci
Kotun kolin kasar Thailand ta wanke tsohuwar Firaminista Yingluck Shinawatra da ke gudun hijira daga zaman gudun…
Haiti: An Ayyana Dokar Ta-Baci Bayan Fasa Gidan Yari
Gwamnatin kasar Haiti ta kafa dokar ta baci ta sa'o'i 72 bayan wasu gungun 'yan bindiga sun kai hari a babban gidan…
Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Bukaci Karin Tallafawa Falasdinawan Da Ke Fama…
Mataimakin shugaban Amurka Kamala Harris ya ce mutanen Gaza "suna fama da yunwa" ya kuma bukaci Isra'ila da ta kara…
Koriya Ta Kudu Za Ta Dau Matakin Shari’a Akan Likitoci Masu Yajin aiki
Ministan lafiya na Koriya ta Kudu ya ce hukumomi za su fara duba asibitoci domin daukar matakin shari'a kan…
Ministan Harkokin Wajen Slovakia ya gana da Lavrov na Rasha a Turkiyya
Wani babban jami'in gwamnatin Slovakia ya gana da takwaransa na Rasha a wata ganawar da ba kasafai ake yi ba…
Masu Fafutukar Yanayi Sun Shiga Cikin Masana’antar Sinadarai A Faransa
Masu zanga-zanga dari da dama sun dan yi kutse cikin wata masana'anta mallakin kungiyar sinadarai ta Arkema dake…