Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar da Kamfanin Lamuni Na Kasa Don Haɓaka Tattalin Arziki
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin inganta rayuwa ga 'yan kasa ta hanyar kafa kamfanin bayar da…
Cikakkun Bayanai Na Sakon Sabuwar Shekarar Shugaba Tinubu 2025
Yan uwana Nigeria,
Yayin da muka shiga 2025, ina yi wa kowa fatan alheri da sabuwar shekara. Da fatan za ku…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Bukaci Hadin Kai,Mayar Da Hankali Don Samun Ci Gaban 2025
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da su ci gaba da mai da hankali da hadin kai, yana mai tabbatar…
Matatar Warri: Shugaba Tinubu Ya Yaba Wa NNPC
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar farin cikin shi game da sake bude Kamfanin Matatar Mai na Najeriya…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Amince Da Kafa Jami’ar Tarayya A Kudancin Kaduna
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da kudirin kafa jami’ar tarayya a Kudancin jihar Kaduna.
…
Amurka: Shugaban Najeriya Ya Mika Ta’aziyar Tsohon Shugaban Amurka Jimmy Carter
Jagoran Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya mika ta'aziyyarsa ga gwamnati da al'ummar Amurka bisa rasuwar tsohon…
Minista Ya Tabbatar Wa ‘Yan Nijeriya Ingantacciyar Rayuwa Na Kasafin Kudin 2025
Ministan Kasafin Kudi da Tsare Tattalin Arziki na Najeriya, Atiku Bagudu ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa kasafin…
Babu Sansanin Sojoji Na Waje A Nijeriya – CDS
Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Najeriya Janar Christopher Musa ya ce ba za a kafa sansanin soji na kasashen waje a…
Kirsimeti: ‘Yan Majalisun Najeriya Sun Yada Kauna Ga Mazabu
‘Yan majalisar dokokin Najeriya sun yi ta yada kauna ga al’ummar mazabarsu domin bukukuwan Kirsimeti a fadin…
VP Shettima Ya Ziyarci Maiduguri Domin Hutun Kirsimeti Da Sabuwar Shekara
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya isa birnin Maiduguri na jihar Borno a wata ziyara.
…