Browsing Category
Najeriya
Gwamnatin Najeriya Ta Hada Gidan Rediyon Tarayya Da Muryar Najeriya
Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da hadewar Gidan Rediyon Tarayyar Najeriya (FRCN), da gidan rediyon Muryar…
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Kwamishinan NPC
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da kwamishina guda daya na hukumar kidaya ta kasa NPC.
…
Mataimakin Kakakin Majalisa Yana Neman Haɗin Kai Da Netherlands Akan Gina Zaman…
Mataimakin Kakakin Majalisar Wakilai, Benjamin Okezie Kalu ya yi kira da a kara yin hadin gwiwa tsakanin Najeriya…
Shugaban Majalisar Dattijai Ya Yaba Wa Rundunar Sojojin Ruwa Na Yaki Da Satar Man…
Shugaban majalisar dattijai, Godswill Akpabio ya yabawa sojojin ruwan Najeriya kan inganta tsaro a cikin ruwa da…
Ministar Harkokin Mata Ta Ba da Shawarar Haɗin Kan Jama’a
Ministar harkokin mata ta Najeriya, Uju Kennedy-Ohanenye ta ce ana bukatar hadin gwiwar ma'aikatar da hukumar raya…
Gyaran Tattalin Arziki Ya Samu Sakamako Mai Kyau – Ministan Yada Labarai
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya, Mohammed Idris, ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da…
Sabbin Jami’o’i Biyu Sun Karɓi Lasisi
Gwamnatin Najeriya ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda biyu, wanda ya kawo adadin jami’o’in…
Shugaba Tinubu Ya Yaba Wa Marigayi Gwamna Akeredolu
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana marigayi gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu a matsayin "soja mara tsoro" kuma…
Tsaron Abinci: Majalisar Tattalin Arziƙi Tana La’akari Da Wadatar abinci
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) ta dauki kwararan matakai na tabbatar da wadatar abinci tare da kawo…
Shugaba Tinubu Ya Sake Alkawarta Samar Da Damarar Zuba Jari
Da yake zayyana kwarewarsa a harkar gudanar da harkokin kasuwanci da mu’amala da CCA a lokacin da yake rike da…