Browsing Category
Najeriya
Shugaban Najeriya Yayi Alkawarin Aiwatar Da Sabon Albashin Rayuwa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ba da tabbacin cewa gwamnatin shi za ta aiwatar da sabon albashin…
Ci Gaban Najeriya Shine Na Sanya A Gaba – Shugaba
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce duk abin da ya yi a ofis tun daga ranar 29 ga watan Mayun 2023, an aiwatar da shi…
Cikakkun Jawabai: Jawabin Shugaban Najeriya Na Sabuwar Shekarar
Ina mai matukar farin ciki da maraba da kowane ɗayan ku - manya da matasa - zuwa wannan sabuwar shekara ta 2024.…
Ondo: Uwargidan Shugaban Kasa Ta Jajanta Wa Matar Marigayi Akeredolu
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta jajanta wa matar marigayi gwamnan jihar Ondo, Mrs Betty Akeredolu.…
Shugaban Rundunar Soji Ya Bukaci Sabbin Birgediya-Janar Da Su Dauki Mukamin A…
Babban Hafsan Sojojin Najeriya, COAS, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ya bukaci sabbin Birgediya-Janar da aka yi wa…
Hukumar Zaben Laberiya Ta karrama Farfesa Yakubu Na Najeriya
Hukumar Zaben kasar Laberiya, NEC, ta karrama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, Farfesa…
Barna: Hukumar Kula Da Jiragen Kasa Ta Najeriya Ta Yi Asarar Layukan Jirgin kasa…
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya NRC, ta ce ta yi asarar karafunan layin jiragen kasa sama da…
Jihar Ondo: Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabon Gwamna Aiyedatiwa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da sabon gwamnan jihar Ondo, Mista Lucky Aiyedatiwa, a jihar Legas, inda…
Yaran Da Basu Makaranta: Shugaba Tinubu Zai Magance Rashin Ilimi
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce dole ne Najeriya ta magance matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta ta hanyar samar…
Akeredolu: Ina Makokin Mai Yaki Kuma Mai Kare Gaskiya Mai Rashin Tsoro -Shugaba…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu.
…