Browsing Category
Kiwon Lafiya
Tamowa: WHO Da USAID Zasu Yaki Barazana Yunwa a Arewa maso Gabas
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) tare da tallafi daga USAID da gwamnatin Jamus sun raba kayan abinci ga kungiyoyi…
NDLE Ta Kona Miyagun Kwayoyi Tan 25 a Sokoto
Tu'amulli da miyagun ƙwayoyi da ke zama ƙarfen ƙafa a tsakanin al'umma a faɗin duniya wanda kuma ya zama wajibi a…
Ƙungiya ta Ƙara Bukatar Ƙarfafa Ingancin samar da Inshorar Lafiya
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna Centre for Social Justice, ta bukaci a kara wayar da kan jama’a don inganta…
Kwararru Suna Neman Isar da Lafiya Ta Hanyar Ingantattun Dokoki
Kwararru a fannin kiwon lafiya sun ci gaba da neman ingantattun ka'idoji na cibiyoyin kiwon lafiya don samar da…
Mutuwar Mata Wajen Haihuwa: Masu ruwa da tsaki sunyi Kira Da A sake Duba Tsarin…
Wasu masu ruwa da tsaki a fannin kiwon lafiya sun yi kira da a sake duba tsarin kiwon lafiyar kasar domin rage…
Kungiya Ta Horas Da Nakasassu 150 Dabaru A Jihar Kaduna
Wata Kungiyar samar da sana’o’in hannu ta Amurka (ENACTUS) ta tawagar Kaduna Polytechnic ta horas da nakasassu 150…
Sabuwar Cutar Kwayar cuta ta CCHF ta yadu a Turai, Afirka
Wata muguwar kwayar cuta da aka fi sani da zazzabin cizon sauro na Crimean-Congo (CCHF) da ake fargabar ita ce…
Diphtheria: Likitan ƙwayoyin cuta Yayi Kira Ga FG Da ta Ƙara Maida hanakali akan…
Wani kwararre kan cutar huhu, Farfesa Oyewale Tomori, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kara yawan allurar…
Hukumar USAID Ta Ci Gaba Da Kula da Yara A Jihar Ebonyi
Ma’aikatan lafiya a jihar Ebonyi sun bayyana cewa, samar da buhunan Ambu da abin rufe fuska da hukumar kula da…
Gidauniya Ta Taimakawa Mata 1,500 Da MaZajen Su Suka Rasu A Gombe
Wata kungiyar agaji mai suna “Jennifer Etuh Foundation” ta kai wa matan da mazajensu suka rasu a jiya a kauyen Tula…