Browsing Category
Kiwon Lafiya
WHO ta yi Allah wadai da karuwar masu Shan taba a Afirka
Hukumar lafiya ta duniya ta yi Allah wadai da karuwar masu shan taba a yankin Afirka sakamakon karuwar samar da…
Bauchi ta yi alkawarin kawo karshen auren dole Da kuma baiwa ilimi fifiko
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Bauchi, Abubakar Suleiman, ya yi alkawarin yin duk mai yiwuwa don ganin an…
Gidauniyar MTN Zata Gyara PHC 40
Gidauniyar MTN, ta ce ta ware kasa da Naira biliyan 1 na gyaran cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko (PHCs) guda…
Babban Masanin Kimiya na WHO Ya Bukaci Yaki Da Yaduwar Annoba a nan gaba
Babban masanin kimiyar hukumar lafiya ta duniya Jeremy Farrar, ya bukaci shugabannin kasashen duniya da su saka…
Ma’aikatan Jiyya Sunyi Kira Ga Tinubu Ya Farfado da Sashin Kiwon Lafiyar Najeriya
Ma’aikatan jinya da ungozoma a karkashin kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa, sun dorawa sabon zababben…
Fentanyl: Hukumar NDLEA Ta Bankado Wata Kungiya Mai Safarar Kwayoyi A Anambara
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya a wani samame da ta kai a boye ta bankado wata kungiyar…
Gaggauta Zuwa Asibiti Yayin Nakuda Zai Magance Yoyon Fitsari
Zuwa asibiti da zarar an fara nakuda ne kawai zata kawar da matsalar yoyon fitsari.
Majalisar Dinkin Duniya ta…
Ranar Iyali: Matar Gwamnan Anambra Ta Yi Gargadi A Kan Rashin Kula da Iyaye
Uwargidan Gwamnan Jihar Anambara, Dokta Nonye Soludo, ta dora laifin yawaitar cututtuka da munanan dabi’u a…
Minista Ya Bada Motocin Ambulance 18 Ga Kwalejojin Unity
Ministan Kasa na Ilimi, Goodluck Nana Opiah ya kai motocin daukar marasa lafiya 18 ga kwalejojin Unity da ke…
FDA ta Amurka ta Amince da Genmab-AbbVie Maganin Ciwon Sankaran Jini
Hukumar Abinci da Magunguna ta Amurka ta amince da AbbVie Inc da likitan likitocin Danish Genmab domin maganin…