Browsing Category
Nishadi
Hatsarin Jirgin Sama na Sosoliso Wadda Ta Tsira Ta Samu Digiri na MBA
Daya daga cikin mutane biyu da suka tsira da rayukansu a hatsarin jirgin Sosoliso Airlines mai lamba 1145 a ranar…
Hukumar Kula da Yawon Shakatawa ta Afirka Ta Nada Shugaban Cibiyar Yawon Bude Ido…
Hukumar kula da yawon bude ido ta Afirka, ta sanar da nadin babban darakta na cibiyar kula da baki da yawon bude…
Wani Mai Bidiyon Najeriya TG Omori Ya Bayyana Yadda Zai Chaji Dala Miliyan 1 A…
Shahararren darektan bidiyon wakokin Najeriya, ThankGod Omori Jesam, wanda aka fi sani da TG Omori ko kuma Boy…
Fitaccen mawakin Najeriya Falz ya nemi Addu’ a bayan aikin tiyata
Fitaccen jarumin mawakin nan na Najeriya, Folarin Falana wanda aka fi sani da Falz ya nemi addu’a bayan da aka yi…
Jarumin Kannywood Kawu Mala Ya Rasu
Masana’antar shirya fina-finan Hausa a arewacin Najeriya ta Kannywood ta shiga cikin makoki sakamakon rasuwar daya…
Mawakin Najeriya Davido Yayi Murnar Cika Shekaru 12 da Faifan Farko
Mawakin afrobeats na Najeriya Davido, na murnar cika shekaru 12 da fitar da wakarsa ta farko mai suna ‘Back When’.…
Kungiyar Al’adu da Zamantakewa Ta Gudanar Da Bukin Al’adu A Lagos
Wata kungiyar al’adu da zamantakewar al’umma, Majalisar Yarbawa ta Duniya (YCW) ta bayyana inganta fasahar…
Najeriya Da Indiya Zasu Kefafa Haɗin Kai A Masana’antar Kitkire-Kirkire
Najeriya da Indiya sun dukufa wajen karfafa alaka a masana'antar kirkire-kirkire, musamman a harkar fim.
…
Wani Dan Najeriya Ya Bukaci Jama’a Da Su Rinka Ziyartar Guraren Tarihi
Mai kula da gidan adana kayan tarihi na kasa na Enugu, Aloysius Duru ya bukaci ‘yan Najeriya da su rika kula da…
Masana Zayyane-Zayyane A Titin DRC Suna Amfani da Ganuwar Don Neman Zaman Lafiya
Masu fasahar Zayyane-Zayyane a garin Goma da ke gabashin DRC na amfani da bangon birnin domin neman zaman lafiya a…