Browsing Category
muhalli
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Tallafama Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A jihar
Sama da mutane 300 wadanda ibtila'in ambaliyar ruwa ta shafa a karamar hukumar Katsina dake jihar Katsina arewa…
Gwamnatin Jihar Oyo Ta Amince Da Dokar Hana Siyar Da Kayayyaki Kan Tituna
Gwamnatin jihar Oyo ta kaddamar da injina domin dakile harkokin ’yan kasuwar kan tituna, a wani mataki na aiwatar…
Kano Rusau: Akwai Matakan Maida Wa Mutane Muhallan Su Na Gaskiya – Kwamishina
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Halilu Baba Dantiye, ya ce ci gaba da aikin rusau da gwamnatin jihar ta…
FCTA ta Shuka Itatuwa 20,000 Don Kula da Tsarin Muhalli Mai Kyau
Hukumar kula da babban birnin tarayyar Najeriya, FCTA, ta ce tana dasa itatuwa 20,000 a wasu zababbun gundumomin…
Sanata Umeh yayi kira da a yi taswirar zaizayar kasa a yankin kudu maso gabas
Sanata mai wakiltar Anambra ta tsakiya, Sanata Victor Umeh, ya yi kira ga shugaban kasa Tinubu da ya gaggauta shiga…
Jihar Kaduna: Hukuma Ta Gargadi Jama’a Kan Zubar Da Shara
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Kaduna, KADSEMA, ta gargadi mazauna yankin da su guji zubar da shara ba…
Gwamnan Jihar Gombe Ya Dauki Matakan Magance Ambaliyar Ruwa
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya umurci ma’aikatu da hukumomin da abin ya shafa a jihar, da su kai daukin…
Gwamnatin Jihar Adamawa Ta Hana Sare Bishiya Domin Samar Da Gawayi
Gwamna Ahmadu Fintiri ya haramta yankewa da kona kututturan itatuwa da nufin yin gawayi a jihar Adamawa. Gwamnan ya…
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ayyana ranar 1 ga watan Yuli a matsayin ranar tsaftace…
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ayyana ranar Asabar 1 ga watan Yuli a matsayin ranar tsaftar mahalli a fadin jihar domin…
Hukuma Ta Yi Hasashen Gajimare Na Kwanaki 3 Da Tsawa A Fadin Nijeriya
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen yanayi na hadari da kuma tsawa tsakanin Juma'a da Lahadi…