Browsing Category
Harkokin Noma
NVMA ta yi kira ga FG ta Kafa Ma’aikatar Magungunan Dabbobi
Kungiyar likitocin dabbobi ta Najeriya, reshen babban birnin tarayya Abuja, Dr Ifeanyi Ogbu, ta roki shugaban kasa…
Kungiya mai zaman kanta ta kaddamar da bikin kwakwa a garin Badagry, ta shuka iri…
Wata kungiya mai zaman kanta, African Coconut Heritage Initiative (AGUNKEFEST) ta kaddamar da bikin kwakwa tare da…
Gwamnatin Jihar Akwa ibom Za Ta Gyara Rukunin gidaje Na Akwa Palm
Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta karbi ragamar kula da kamfanin Dakkada Global Oil Palm Limited (wanda aka fi sani da…
Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Fara Bayar da Tallafi Ga manoma
Domin fadada hanyoyin samar da abinci ga manoma da kuma saukaka wadatar abinci, gwamnatin jihar Kebbi ta fara bayar…
Jihar Kano: Hukumar Kula da Aikin Noma ta Ba da Lamuni Na Miliyon N1.9m ga Manoma
Domin bunkasa harkar noma tsakanin matasa da kuma rage karuwar rashin aikin yi a kasar nan, Hukumar Samar da…
Gwamnan Jihar Borno Ya Bai Wa Manoma Motoci 80
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya saki motocin bas guda 80 da motocin daukar kaya domin jigilar manoma daga…
Don Ya Bukaci Gwamnatin Najeriya Ta Ba Da Tallafin Kayan Aikin Noma
Wani Don na Jami’a Farfesa Ayoola Olalusi, ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin kayan aikin noma don…
Kungiya Ta Bukaci Gwamnatin Najeriya Ta Kafa Kasuwannin Dabino
Kungiyar masu noman dabino ta kasa (NPPAN), ta bukaci gwamnatin tarayya da ta hada kai da ita wajen kafa kasuwannin…
Hukuma ta horar da mutane 50 a jihar Delta akan dabarun noma mai dorewa
Hukumar Samar da Aiyuka ta Kasa (NDE), reshen Jihar Delta, ta kaddamar da wani shirin horaswa kan Ilimi, Halaye,…
AfDB Zata Tallafawa Ajandar Shugaban Kasa Tinubu Kan Noma
Bankin Raya Afirka ya yi alkawarin marawa shugaba Bola Tinubu baya a kokarinsa da kuma hangen nesansa na inganta…